Cab lallai akwai cakwakiya acikin film din nan. Kuma akwai darasi amma kamar sai nan gaba darasin zai bayyana duk da cewa yanzu darasin yafara fitowa fili. Muna sauraren yanda zata kaya. Allah yakaro basira
Koda yake film ne, Amma in banda haka wlh ina Hadiza Gabon bazanba da kudinba. Kuma El-mustpha shima sai ya amshi nasa sakamakon daga gurina nasan 2m ta'isa tayimin komai akansa. Ali Nuhu kai kuma wallahi kayi hallacci, ina Kira gah makoya mota da sudainayi a Babban hanya, Sannan kuma idan an bige mutum ake tsayawa don Allah watakil tsayawan naka/ki zai iya kawo sanadiyan ceto ransa. Allah yabamu dacewa
Shiyasa dole masu kudi su tsani talaka,,Aita ganin laifinsu Amma talaka idan talaushi ya rashi to wlh bala,ine acikin al,umma Sbd bai iya cin azzikiba😭😭😭😭Allah katsaremu da Sharrin zcy
Gaskiya hausa film sai ahankali maye ma anar wannan
Masha allah
Cab lallai akwai cakwakiya acikin film din nan. Kuma akwai darasi amma kamar sai nan gaba darasin zai bayyana duk da cewa yanzu darasin yafara fitowa fili. Muna sauraren yanda zata kaya. Allah yakaro basira
Wlh wnn film naku baida ma'ana kokadan
Kuna nufin knn Kar mai kudi yaga talaka yace zaitaimka masa dan karshen abin zaici amanarsa
Hmmmm Murun mutum sae Allah kudi lkc kalilan zasu sauya tunanin mutum Allah kasa mudace Ameen 🙏
Gsky baku kyautawa saiku dinga saka wasu abubuwa aciki wasuma sai anduba aga bashibane pls kumana adalci mana
I like this movie 😍😘😍
Godiya muke Allah yakara basira.
Koda yake film ne, Amma in banda haka wlh ina Hadiza Gabon bazanba da kudinba. Kuma El-mustpha shima sai ya amshi nasa sakamakon daga gurina nasan 2m ta'isa tayimin komai akansa. Ali Nuhu kai kuma wallahi kayi hallacci, ina Kira gah makoya mota da sudainayi a Babban hanya, Sannan kuma idan an bige mutum ake tsayawa don Allah watakil tsayawan naka/ki zai iya kawo sanadiyan ceto ransa. Allah yabamu dacewa
Inkaga namiji arana kayi kukari turashi a wutar dalma Wlh 😭😭😭
Allah yakara basira sarki Ali
Shiyasa dole masu kudi su tsani talaka,,Aita ganin laifinsu
Amma talaka idan talaushi ya rashi to wlh bala,ine acikin al,umma Sbd bai iya cin azzikiba😭😭😭😭Allah katsaremu da Sharrin zcy
Baraniyak el zakama ya gahaba yar jaki
Very nice movie
Shirme. Kun ma raina mana hankali. Fim din bai tsaru ba
Tab namiji kanin ajali ya Allah kasa mudace mufin karfin zukatanmu
Hmmm el.mustafa mugu
Allah sarki mata sarkin rauni😭😭😭
Haka zancen yake malama maryam
Gsky babu maana be kamata ace mijinta yaci amana ba wlhy Hausa firm har yanzu da sauran ku bazaku zama kamar India ba har Ababa
Shirme kawai.
Namiji dangin ajali kai rayiwa namiji ba
Ali nuhu wawane
Hhhhhhhh kedinfa jahila
@@umarango6560 kamarkafa dan iska
Hofeez
Hhhhhhh Allah yasa mudace
Wow This movie is amazing movie well done guys
Humm namiji kanan ajali
😂😂😂😂😂 Kawu ya bani dariya wlh
لااااااا ماتوقعت عدنان🙆🏽♀️
ههههه ولا انا قويه الصراحه
Ali.nuhu kaci amana by maryam nass
Kawuuu😂😂😂😂
Kai shiyasa masu kidi basa auran talaka ashe haka abun yake
Raayinki knn
Kudi fitina ne Allah ka rabamu da son zuciya
Namiji uhmm
Mâsha Allah 🤲😘🙆🤣
Sam baiyi ma Ana ba
Moutoume saï à hankali
Masha Allah good
I suspect Adnan
Oh mi god
خسييييييس خبث عظيم
Katunafa itah mareniyace ammah kazagi mahaifintah ,kadaiyi nazari
Wasu pictures ba sound
Muai harmun Sabah da rashin sounds dinsu
Babu 1&2 Ne Domin Na Nema Amma Ban Samuba
Kasake dubawa ninagani
Akwai Mana
Gsky kayi butulci Al'mustapha
GSK kudi shegin abube Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
😅😅😅😅😅
Hhhhhm allah mudace
Wlh wnn film naku baida ma'ana kokadan
Kuna nufin knn Kar mai kudi yaga talaka yace zaitaimka masa dan karshen abin zaici amanarsa