اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقدره العظيم. هذه هدية منى إليك يارسول الله
Ya Allah kajikan mahaifina da babata da yan uwana da malalmai na irinsu mlm ka,afar da mlm Albany da mlmn su abbakar gumi da duk wani musulmi da muti akan tafarkin Sunnah na ma,aeki s,a,w
Allah baya hukunta wani da zaton mutane yana hukunci ne da niyyar da take zuciyan kowa. Idan mutane su zasu maka hisabi to a wuta zasu saka ka Allah ka cire mana neman yardan wanin ka a zuciyar mu.
Assalamualaikum to everyone here... Pls I need your prayers for my husband financial breakout. Pray for me and my husband for the sake of Almighty Allah ❤
Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad SAW ❤😘
Sallallahu Alaihi Wasallam
S.A.w
Ya Allah ka jaddada rahma ga mahaifina tare da dukkan musulmai 🙏
Amine
Ameen ya rabbi
Ameen y rabbil alameen
Ameen maryam
Ameen
Allha ya karawa annabi darajja saw❤❤❤❤❤
S A w
Allah kara tsira da Aminci ga shugaba s.a.w
Amineee ya Allah
Sallallahu Alaihi Wasallam
S🥰a🥰w🥰
Ubangiji allah kahada fuskokinmu dana annabi muhammad s.a.w💔🤍
Amineee ya Allah in
Amin Amin Wlh ❤
Sallallahu Alaihi Wasallam
Ameen ya Allah
Ameen ya rabbi
Allah ya karawa annabi daraja
Amineee ya Allah ya
Amine ya hayyu ya kayyum
Allah yajikan uwata da rahama wanda nasu ke raye Allah yabar muku su Ameen
Amin
Amim
Amen ya Allah,
Allah ubangiji yasa tahuta
Allah karawa Annabi daraja S.A.W.
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ، اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ
Amie
Ameen ya rabbi
Ameen ya rabbi
Amineee ya Allah
Ameen
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقدره العظيم. هذه هدية منى إليك يارسول الله
Kai baba English or Hausa speak abeg??😢😢😢
Masha Allah
Masha Allah
Allah kara kusanci
Daurin aisha najamu ya mata kyau wallahi 🥰🥰🥰 gaayu na mata kyau! ❤
One love for Gimbiya faiza..... ina yintah.
Allah yasa muyi kyawun karshe yarab 🙏
Amineee ya Allah
Masha Allah Allah yakara bassira
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪
"Dada those people they beat me brutally"😂😂😂 Kaka mutumina 😂😂😂
😂😂😂😂
Gaskiya da garzali ya aure halima da abin zaifi kyau sosai
Sosae ma
Nima dai abunda nace kenan
Gaskiya Yakamata assanya wakar Umar m sharuf tadaran jiya
Wallahi wannan tallar maganin nan sasauci dinnan haukane
Halima ance Kitashi kifita Kina rawan jindadi 😂😂😂😂 kasssh inayinki Halima ❤️❤️🤩🤩😂😂😂
Ya Allah ka gafarta wa iyayemu
Inda iyayen bintu sukazo gdansu karima neman auranta nanne kawai ya burgeni
Dede inda habiba take cewa karima tana son mallam🥰
Masha Allah ❤❤
Ya ubangiji ka biyawa kowa bukatunsa na alkairi mararsa lafiya na gida dana asibiti allah ka basu lpy
Allahumma Ameen ya Allah 🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽
اللهم صل على سيد نا محمد
Sallallahu Alaihi Wasallam
Allah ya karo basira mai tarin yawa, una Dey give me joy Aswear ❤❤🎉
I swear, them dey try.
Allah ya qara muku fasaha
Masha Allah Allah ya kara basira❤❤❤
Yaka mata
Abokin Umar m sharif
ADAWU muna dashi
Sultan abdu Razak
Dan bawa yarima bello
Shawara sultan ma
Yanayi sosai wallahi
A gidan Sarauta
Eh mana ahamad ko da Yana nen da wani abun be faru ba
Gaskiya nima nadaina ganin sa
Justice for Ahmad abokin yarima
@@user-ig1cc9rh8w sultan Yana akcin me kyau a gidan Sarauta
@@NassirAli-dc1st gaskiyane
Ayi Naso Ace An Saka Alhaji Mai dala da Kaka Cikin Dadin Duhu☠️ Da Mugun Duka💪😎
😂😂😂😂😂😂😂😂
@@JannatHarunajabrin-qx1yg
Wallahi suna bani Haushi 🙄
Ki duba yadda kaka yake cin mutuncin Manya 😏 har Baban sa bayi kyale ba
Masha Allah Allah yakara bassira❤❤❤❤
Wlhi fa akwai matsala yadda ake daura aure a film ga siga ga shaidu ga sadaki aure fa ya dauru
A wane littafi kk karanta 😂😂😂😂
Allah ya gafartama dukkan Musulmi bakiɗaya alfarma annabin rahama s a w
Macha Allah Allah Ya kara basira da lfy
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما أغلق والخاتم لما سبق ناصر الحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى آله حق قدره ومقداره العظيم
Ya Allah ka Gafarta mana Albarkar iyayen Annabi
Last last Kaaka and his Dady have enter cell😂😂😂
Walahi 😂😂😂
Masha Allah Allah.yakara basira dadau kaka mugode sosay ❤❤❤❤❤❤❤❤
Ya Allah kajikan mahaifina da babata da yan uwana
da malalmai na irinsu mlm ka,afar da mlm Albany da mlmn su abbakar gumi da duk wani musulmi da muti akan tafarkin Sunnah na ma,aeki s,a,w
Allahumma Ameen ya Hayyu ya Kayyum 🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽🤲🏽😭
Halima Woww ta iya shagwaba
Allah ya qara muku basira
Allah ya qara muku dasira❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah 🎉❤😊✅🍓💎🙏
Allah baya hukunta wani da zaton mutane yana hukunci ne da niyyar da take zuciyan kowa.
Idan mutane su zasu maka hisabi to a wuta zasu saka ka
Allah ka cire mana neman yardan wanin ka a zuciyar mu.
Amineee ya Allah
Ameen Y Hayyu Ya Qayyum 🙏
Masha allah allah yakaa bassira❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah Allah yakara basira❤🎉
❤
Prince fah bashi da hankali inda ba rashi hankali ba me na mari matar kan sbd tace wai taji kamshi turare matan wanna aii jahilcine
Asirin sa zai tonu ai
Very nice👍👍👍👍
Aisha najamu mai budurwar xuciya zata fasa kwai😂😂😂
Allah yaqara muku basira❤❤
❤❤❤بافقؤوعحططشيلىةةس❤❤❤
Justice for Ahmad abokin yarima
❤❤❤❤صل الله عليه وسلم ❤❤❤❤
Good🎉🎉🎉
Gaskiya ne kaka innah matukar son fat din ka❤
MASHA ALLHA
Masha Allah muna godiya
Allah qarawaAnbidara
Allah yasa muda ce❤😢😢😢😢
Allah kasamutace duniya da lahira
Allah ya kara basira 🤲🤲🤲
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤ Allah Kara basira
ماشاءالله نتمننا لاكم التوفيق
Allah ya kara basira
gaskiya talla yayiyawa
Ranki ya dade fa'iza kina burgeni ❤🎉🎉🫅🫅
Dan Allah a canzawa su Kaaka tunanin cewa in suna da kuɗi sun girmi doka
Masha Allah
Mungode Allah
Ya ba murya fa😢
gsky be kamata adena nuna sultan ba,😢 abeg adawo dashi mana,yana baada shawara me kyau ay
Nima bansa ina ya shiga ba kuma wlh da ace yananan da bazai fari price yayi wanna hauka ba
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Nidai kamar muryar halima baimin dadi ba
Vraiment ciroma is good full
Moustapha Masha Allah
Amma karima, wlh tafi dayawan wasu yan matan kyau 🥰
Assalamualaikum to everyone here...
Pls I need your prayers for my husband financial breakout. Pray for me and my husband for the sake of Almighty Allah ❤
May he the Almighty see you through.
@@ahlulbaitonlinetv414 AMIN YA ALLAH
Finally Kaka yafara dawowa hankalinsa😅😢😅
Mashaa Allah 😁 Malam Salihu Dai Dole Sai Ya Angon ce Ya Bar Cikin mu. Masu Máta ɗaya😱🙇
Mu na godiya MD 👑💕🙏
Ni wlh na tsane umar m shareef a cikin wanna film din duk da kallar kaunar da kanni san yake matsan amma baya gani
Masha Allahhu ❤❤❤
Masha allah🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤
Je vous remercie a tous les membres de ce film
Mai shadda Allah yakara basira shiri cikin hikima da natsuwa sannan kaka yafara tinanin ashe daddy bazai iya taimakonsa bah tin a duniya
Masha allah❤❤❤
PleaseTranslate to English for this sake of those who don't understand Hausa.
Ok
You no understand this language?
No if u don't get it forget about it bro😂😂😂
😢😢😢😢
Well it's good to translate it to English for people that do not understand
Halima akwai ƙugu wly Wow 😳
Innalillahi, ubangiji Allah y shiryaka😢
😂😂😂😂😂
Gidan sarauta allha ya kara bassira
Masha allah
Wonderful 👍
The best of the best
Aslam barka da warhaka kanatar da Auwal
I am very very happy
Kai gaskiya ni wllh haima tana birgeni wllh ❤❤i love you hlm
Masha Allah ❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah watching from egypt
Halima❤❤❤
Yayi
❤❤❤❤❤❤❤
مشكورين على خدمتكم في يوتيوب
Gaskiya najamu tana shan wulakanci a gun yarima yakamata ku gyara a season 3
Yanzu duk abinda Faiza tayi akan gskiyan ta ne