Video není dostupné.
Omlouváme se.

Dadin Kowa Ep 90

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 12. 10. 2016
  • Alawiyya a yunkurinta na ganin sun ci gaba da soyayya da tsohon saurayinta Nazir, ba ta fargaba sai ta tsinci kanta cikin wani sabon rudani mai rikitarwa. Yayin da a hannu guda kuma Dantani ya samu wani mummunan labari game da Furera wanda ya jefa shi cikin damuwa, a bangare guda kuma Malam Hasan yayi yunkurin shawo kan Kamal domin ya mayar dashi hannun iyayensa, yunkurin da ya haifar da sa’insa a tsakananinsu.

Komentáře • 14