FKD Production Movie SO Featuring : Ali Nuhu, Kabiru Nakwango, Sadiq Ahmad, Ahmad S Nuhu, Sulaiman Gambo, Hadiza Kabara, Balaraba Mohd. Produced by Aminu S Zakari Directed by Hafizu Bello (2001)
Slm sarki ali nuhu wai ni nayi wassu finafinai na da kamar azal,bana bakwai 2009,fansa To amman nayi neman su à CZcams na rasa in a kwai wani karin bayani ina sauraren ku Allah ya kara basira mai amfani ameen
Allah ya taimaki king of kannywood A gaskiya ina matukar godiya da ka wadatamu da finafinan Abokina let Ahmad s nuhu Allah ya gafarta mashi, kaima Allah ya sakamaka da Alkhairi many thanks to my boss 👍
Ok sir nagane irinsu zabari dama dai duka films inka don gsky kaine tunda kake film dinda ko ynx aka kalla se ance maka Weldone mungode Allah yajikan Mama
Wannan ai shine kara'i. Allah Ya bada lada kuma Ya kara basira Sarki Ali. Muna jiran Nazari, Sanabi, da sauransu.
Allah yasa mahaifiyarka tana aljanna Firdausi sarki
Slm sarki ali nuhu wai ni nayi wassu finafinai na da kamar azal,bana bakwai 2009,fansa To amman nayi neman su à CZcams na rasa in a kwai wani karin bayani ina sauraren ku Allah ya kara basira mai amfani ameen
Idan Har Da Rayuwa to Tabbas SO zai cigaba da wanzuwa a tsakanin mutane.
Madallah da Film din SO. Muna Godiya Sir.
LONG LIFE The King
Allah ya taimaki king of kannywood A gaskiya ina matukar godiya da ka wadatamu da finafinan Abokina let Ahmad s nuhu Allah ya gafarta mashi, kaima Allah ya sakamaka da Alkhairi many thanks to my boss 👍
Na gode nima
Masha Allah
Sarki Allah yakarawa rayuwa albarka, Dan Allah asauke Mana film din AHLI.!!
Ka sabunta Mana wannan film din.. me suna SO. Please... Yana kyau sosai
good Yaya Ali I like you for what you do in this film
Yaya Ali Ashe muna darabon shan kallo wadannan films naku kaii masha Allah
Mungode sarki munjidadin wannan channel
Muna godiya sosai
Allah y qara basira sarki ali dan Allah kasa mn farraqu
So wow muna godia walllahi nadade ina neman sa
Baba Ali Dan Allah ko kaimin wannan nice zainab ilyasu
God bless you sarki Ali Nuhu🙏
Salut, masha Allah ce film à été réalisé sur la forme de Muhabbatein india. Merci avoir réalisé ça...❤❤👌👌
Ina mika gaisuwa ga babana Allah yayi jagora
Masha Allah may God bless you sarki Ali
Ina gaida sarki.... 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇱🇾🇱🇾🇱🇾
Ina amsawa
MASHA ALLAH
Sarki Ali wannan film so ako na biyu gaskiya flim yayi kyau sosai Allah ya karabasira
Amin mun gode
Gaskiya sarki Ali nuhu Allah ya taimaka
Amin
Masha Allah sarki Ali
Munagodiya sarki Ali nuhu
Wayyoo Kai amma naji dadin film din ann😭 gsky finafinan da sunfi dadi
Allah sarki susarki Ali andafe
Aikinku yana kyau sosai
👍👍👍Masha Allah asamana 2
Dubun gaisuwa da fatan alkairi zuwa ga oga Ali zaki the king of kanniyood baban Fatima da Ahmad najin jinama,
Na gode
Masha allah ❤️
Wow that was long ago thank you Sarki👍
Thanks my ali
Sarki kenana alokaci kuruciya
Yayi kyau
Muna godiya
I appreciate you Sir
أشكرك على عربيا عوبالي ليبيا طرابلس
Mungode sosai our KING saura su Huzni da zubaida da sauransu
ZUBAIDA na nan tafe amma HUZNEE na HB Productions ne
Ok sir nagane irinsu zabari dama dai duka films inka don gsky kaine tunda kake film dinda ko ynx aka kalla se ance maka Weldone mungode Allah yajikan Mama
@@alinuhu74 sereki me ankuri allah ya kareka
Sai godiya
God bless you the King of kannywood
Allah sarki ashe hausa film kun juma kuna satar fahimta wannan ai copying Indian ne,sharukhan
Mune godiya
Muhabbatein
Muna godiya
gaskiya munajin dadi ƙallan finafinai fkd inagaida sarki Ali daga nan Algérie 🇩🇿🇩🇿🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Masha Allah
Tnx Sir but SAI WATA RANA PART 1HAS NO SOUND
Sir please upload Raga for us 🙏🙏.
Yasin film din da yafi kyau
Don Allah ka dora mana wani tsohon film na fkd mai suna "BAZA"
BAZAA na Sadiq Movietone ne
Rayiwa maisauyawa hhh
Pls The king Remake this film So
Inason tsofaffun finafinai wlh
Dan Allah asaka mana SANSANI
👑👑👑
Please inada tambaya Ahmad s nuhu yakukida she nadadi inason insamu hanyar tumbayar nan wlh 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭
Allah ya jikan shi, Dana ne
@@alinuhu74 ameen ya Allah 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
A leader is always a leader... Sir can we expect HAULA ?
During this Sallah break Inn shaa Allah
@@alinuhu74 D king......