RUWAN DARE 3&4 LATEST HAUSA FILM WITHN SUBTITLE 2018
Vložit
- čas přidán 5. 09. 2024
- Shafin gidan talabijin na yanar gizo da zai rika kawo mu ku kayatattun videos a kyauta, ku yi subscribing din mu. Mun gode! Any compalain contact awaashirindahudu@gmail.com
Please subscribe:
/ @awa24tv
--
#AWA24TV #AWA24 #Arewa #Hausa #ArewaMusic #HausaMusic #HausaFilm #AdamZango #AliNuhu #RahamaSadau #NigerianMusic #MentaMusic
This movies deserve an award wallahi very interesting and full of lesson wish I can like d movie 200k times
This Movie is Best ever😆 I watched Again And Again but i don't get Enough
This is best Hausa movie I have watch with full of knowledge that will change the life of many people..I learn that humbleness is the best way of life. Thanks to all the people that participate in this movie from directors to actors.💪🏽
Aradu nadade banga film din Danatiki dariya irin wannan ba gaskiya film yayi kyau Allah ya Kara basira 😂😂😂
😂😂😂wly nima haka nayi dariya har ciki na na ciwo
Dan Allah meye sunan guy din nan me suna Ismail a film din nan😢
Very nice tofa gareku matasa Arage qarya Adau darasi Duk sana.ar datazo Akarbeta hannu biyu Akuma samata Albarka Mijin dana Aura shayi yake Amma Dadin danikeji bana kadan bane burina Kawai mijina yana sana.a Dudda A Saudia nike ina Alfahari dashi domin baya zaman banza Mungode sosai da wa.azantar damu dakuke👏
alhamdulillah Masha Allah yakara basira
Wlh daka fim din nan hausa fim angama mai ma ana
Masha Allah, Allah ya kara basira 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Gaskiya film yayi kyau sosai
Masha Allah, gaskiya film din nan yayi ma'ana sosai. Allah ya qara basira.
A gaskiya banajin na taba kallon hausa film daya burgeni kamar wannan
Allah ya biya wanda yayi film dinnan ya kara basira
Haba haba ko kufa dan Allah amma kawai sai kuzo kudinga yimana fina finai marasa maana da darasi. Ku duba fa kugani yawan comment kawai da kuka samu kuma gaba daya babu wanda ya kushe ku ko zagi ko aibatawa. Wlh kunyi kokari matuka kuma darasin film din yaje inda ake bukata saidai idan mutum bai kallaba amma ko hasidin iza hasada ya kallah sai ya yabeku. Allah yakaro muku basira
Hahahhh gsky ni kaina na dade ban kaĺla film din da yayi mun dadi irin wannan ba
Gaskiya wannan film yayi teaching lessons
Da haka ake yin film da nitsuwa ai da yafi
Kuma daya fi mutunci Koda wajan tarbiyan yara ma
Allah yasa mu gane
Exactly
Sadik sani sadik gaskya allah y'a kara basira amma d'Aï kai bâ karamin acto KK ba
Shiri mai kyaw Allah ya bamu ikon amfana da darusan ciki
Sadiq and Momo
Best actors of the year
I solute both of you 👌👌👌👌
Wannan film yayi maana sosai nima watsar da nawa digirin nayi wlh gashi yanzu baduk daba masha Allah
Nice Nice Nice Nice Nice Nice Nice Nice Nice Film, gaskiya na dade bankalli Film mai kyau irin wannan ba yayi kyau sosai 👍👍👍
Ah ah ah macha Allah 😂😂😂😂😂
Hhhhhhhh film yayi don wlh da Ali nuhu ne da nadamar dazai bazata kai hkba😈
Macha allah sadik sani sadik d'à momo gaskya bâ kananan jarumai kukeba
Very educative film indeed......... we were really entertained......
Thanks guys......!!! Love you all ❤️
Oh my god this is the first hausa film I have watched so far keep it up at least I've learnt a lot from this movie and as for you Sadiq m Sadiq keep it up really tryna new movies
I love this movie , good team work EXCELLENT, MASHA ALLAH .
Very good lessons shown in this film!!! And thank you for the subtitles in Hausa and English !! :D
😂😂😂Macha allah allah ya kara daukaka
Hahahahahahah... a gaskiya film din nan yayi kuma ya bada maana, sannan ya tabo rayuwar matasan mu na yanzu, Allah ya kara budi
Masha allaha
waw. gsky rabon dana Kali film me ilmantarwa hk har namanta. gsky ruwan dare yy. Allah yabamu ikon amfani d lesson din dake ciki
Slm
@@aishamomy937 wslm. y kk
MashaAllah very funny 😄 but as a lot of impact on us as human. Poor and wealth, they are all from Allah and wherever we found ourselves we should be thankful to Allah. All fingers are not the same we should always remember this. I really enjoyed this movie 🍿🤝✍🏽✨🌟💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
Suwaiba Abubakar you’re 100% right some people think if you’re poor you can’t make it in life, they turn to forget that poverty is not inability
Gaskiya film din yayi Allah yasa yaranmu suyi amfani da darusan cikinta, ameen.
This film is very important to a responsible person to memorised about it, there is a lot of massage through it. Thanks A.A Sharif & Sadik s. Sadik..
This is the only recent Hausa movie that gives actual lessons.
This movie is superb!
very educative movies Allah ya karawa matasa wadatar zuci.im about to be a victim of such situation but alhamdullah i'm safe by this innovative, educated and mind-blowing movie Allah ya sakama jaruman wannan movie Allahumma Amin.
Gaskia film din nan yayi fah wllh.
Thanks so much for uploading this great film. I would solenmly advise Kannywood producers to keep producing these kinds of movies which are instructive and useful for us young African people, educated or not, whose dreams are higher than the skies. Good lesson of life, and excellent conclusion. Of course, making movies is first about money by the entertainment. However, I deeply trust that it is possible to get three birds by using one stone : entertaining and making money meanwhile instructing fans and people. Without any doubt, RUWAN DARE 1, 2, 3 and 4 are a solide evidence. Allah Ya kara basira, ameen.
Thank u for you comment And advise 💯💯
Thank very much 🙏🙏
Good ending,so excited 💓💕💓
Hajiya good
Allah Ya Qara Basira Film Yayi Kyau Dari Bisa Dari,,, Muna Godiya Daga Aminu Auwalu Nasidi Dan Uwan Abdulwahab Awarwasa. Daga Egypt
😃😃😃😃😃😃wlh film yayi Allahyakaramuku basira
Gaskiya anjima ba ayi film mai dauke da darasi ba irin wannan Allah yaqara basira
Gaskiya wane film din yayi kyau allah Ya kara bassira
Allah Yakara Basira Wala Film Yayin kew
Aradu nasha dariya
Masha allah very fantastic hausa flim to masu digiri akiyaye da jijji da kai da digiri a nemi sa,a
masha Allah yayikyau sosai kuma yafadakar
I wish you the best
😃😃 agaskiya wanan film yayi sossi
Kunayi munajin dadi godiyya muke Allah yakara basira
Allahu akbar duniya makaranta🤣🤣🤣
excellent movies. learnt lots of lessons from watching this. thanks
Perfect. It is meaningful and a lesson to youth... Fim ya burgeni
Macha ALLAH
Mash allh ally y qara basira da daukaka
Flm yayi kyau soai allah yakara haxaQa
ALHAMDULILAH
Masha allah yan boko kenan allah yakara basira
Mashaallah very nice movie
Salama
Zainab Sumai
Yayi kyau sosai
Really,,, it's very touching story,,,,🥰🥰 nice movie
Great movie
hmmmm gskia na dade banga film irin wannan ba lesson din yyi sosai wannan inajin sune film ba wani inaso ka ko kina sona bane za.
😂😂😂 Masha allah aykin yayi wallahy allah yasa mu gane
Very interested and nice movie with full knowledge and lesson more especially for our graduated youths that only looking for better upper
Nice and job well done this is the best hausa movie I have ever watch
Gaskiya mun gode
nice movie
Masha Allah. Allah ya kara basira
Gaskiya wannan film da kyau yake kuma darasi gamatasa allah ya temaka
Ameen thank u
🤣🤣Allah kyau ta mana godiya sosai
Hadiza Hadiza très bons lesone
Gaskiya film yayi kyau sosai da ma 'ana.. Momo ina Jin dadin kallon film da Kai... Tin.. Muqaddama
Masha Allah very nice movie
Degree ya zama goruba a kasuwa godiya muke film din chike take da darasi.
Movie yayi kyau sosai..Allah ya kara basira🙏🙏🙏
gaskiya wann film yayi kyau Allah ya kara basira
Masha Allah Sadiq and momo digiri digiri😂😂😂😂
Good news
Masha allha Nice 1
I really enjoyed this movie 😂😍😍😍😍😍 😍
Kaiii amma film dinnan yyi kyau na karu matuka dashi..Allah ya saka da alkairi
Masha Allah Allah Yasanya Mata sa su dauka
😃😃😄😄
Dis is a very interesting movie and full of lessons
Wallahi naji dadi film dinan
Allah yayi mana jagora duniya makaranta
الحقيقة الفلم ممتاز بكل النواحي الفنية ب الواقع جميل جداً
Kaiii wannan film kamata yayi abashi tauraro ukwu a fitattu goma NA kundin kanywood
Masha ALLAH
Slm
Aisha Sani
Allah karo basira film yayi kew
Hhhhhh film ya yi kyau Allah ya qara basira
gaskiya Film dinnan yayi maza sekuyi hattara
Slm
Gaskiya fim yayibakarya
مشاءالله
Nice film
GASKIYA dan gamu muma haryanzu. Manada digueri haryanzu. Shu kake ji. Babu aiki.
Hmm gsk harka tayi komai yakayatu Allah yakara budi
Allah yaqarabasera qalubalayn matasan nageriya
Gaskiya yayi
Gaskia film din nan ya hadu sosai...
gaskiya kuna bada wuta Sadiq sani Sadiq and momo
Masha Allah film yayi sosai
Yes bro👏👏
masha Allah
Film yayi kyau Allah karo basira
MashaAllah, film yayi😂😂😂😂
Bonjour monsieur