Video není dostupné.
Omlouváme se.

Juyin mulkin Nijar_Kar Allah Ya Kawo mana Juyin Mulki A Kasarmu, Kuce Amee,Da Ƙarfi.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 13. 07. 2024

Komentáře • 22

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Před měsícem +2

    AES Alheri ya Allah kakara daukaka AES ya Allah kahaskaka AES a idon duniya Ameen

  • @mukhtarmohammed7443
    @mukhtarmohammed7443 Před měsícem +4

    Allah ya tsinema duk Wanda ya adabaki don azalunci al'umma Afrika Allah ya kawo juwin Mulki a Najeriay

  • @EishaqSSaniEishaqSSani-gq3uy

    Ba Amine ba Malam Munasan Adalci

  • @MousaAdam-de9dk
    @MousaAdam-de9dk Před měsícem

    Mu in nirar alhamdulillahi

  • @DadeIlliassou
    @DadeIlliassou Před měsícem

    Malam allah ya baka kuraani amma ilmi ya kupce ma. Dama kace Allah ya kawo juyin milki maiy adalci Wanda za shi hudda najeria daga wanan masiwa da kasa ke ciki ga talawci,ga yunwa,ga yan boko Haram,ga Yan taadda sun maido bawta ta zamani dawri,yayan mu ba boko,talakawa ba noma. Kay Malam da mi za mu ji. Anko milki tinubu ya ci gaba da haka,har abada najeria ba za ta huta daga ballai. Nijar ta gode ma Allah. Yanzu haka,ayukkan da akeyi na cin gaba,alhamdulillahi. Godiya ta tabbata ga Allah. Amen !

  • @koukakourfey2819
    @koukakourfey2819 Před měsícem +3

    Mu in nijer mu gode wa Allah da ya bamu sosoji masu adalci da tawseyi talakawa.

  • @IbrahimmuhammadMuhammad-uk7wd

    Allah ya kare mu da balai malan wannan ba magana bace

  • @assadasmshehu1400
    @assadasmshehu1400 Před měsícem

    Ba Ameyn ba

  • @Chamaki-qb9eu
    @Chamaki-qb9eu Před měsícem +3

    Hum 😏😏😏😏😏 vive l'AES 🇳🇪🇧🇫🇲🇱🫂✅💪✊✊

  • @YauOil
    @YauOil Před 28 dny

    Dan segaya jikukin dan ta ada danfudiwu karyakakiyi monafuki jinin ta adanch ne kufulani

  • @abdurrahmanlawal9798
    @abdurrahmanlawal9798 Před měsícem

    Allah swt ya kawo mana shugabannin Masu adalci. Insha Allah Atiku Abubakar Muna jiran ka . Allah swt yayi Maka jagora

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn Před měsícem

    Allah kyauta Amma wllh bantabaga kasar da shuwagabanin ta basason talakawan subah Irin nageria wllh

    • @user-ez8ki5xp6b
      @user-ez8ki5xp6b Před měsícem

      Wan Nan Gaskiya ne domin babu adalci a zukatansu Gwamnan Maiduguri ne kaɗai me adalci acikin su amma tunda aka fara siyasa bamuga cigaba ba a lokacin mulkin soja sani abacha da Babangida gawutar lantarki ga Ruwan famfo ko ina abinda akeseda gero a mulkin Babangida bewuce Naira 8 ba mulkin abacha kuwa Naira 9 Naira goma shinkafa Naira arna in masara naira 11kuma da ankama yan fashi harbesu ake ko kotu ba akaisu

  • @user-ez8ki5xp6b
    @user-ez8ki5xp6b Před měsícem

    Malam mungode amma gaskiya mulkin soja amfiyin adalci meyasa ba asace mu lokacin mulkin soja kuma muna da wutar lantarki kuma munada ruwan famfo abinda mukesiyan abinci kamar gero nara takawas domin mlm yan siyasar Nigeria fa Duk duniya babu azzaluman shugabanni irin su meyasa in ankama wadanda suke kashe mutane su ba a kashesu kaga kenan yan siyasa sune matsalar ƙasar

  • @inusaayuba3165
    @inusaayuba3165 Před měsícem

    Malan agaskiya ba Amen ba saboda democracy sun tunubu walahi gonda mulkin sojojin so dubu

  • @inusaayuba3165
    @inusaayuba3165 Před měsícem

    Malan indai democracy inrin ta Nigeria ce walahi ba mafatata aqasashemun, Allah yawalaqantada democracy saboda yazun in sha jinine ,haba Malan kasake tunanin amafa da girmamawa nayin wanan magana na rantse da Allah yazun mulkin sojojin yafin mulkin democracy dadin har ga Allah

  • @PuisKaka
    @PuisKaka Před měsícem

    Ni pius Tara daga madagali adamawa stete nima dan Nigéria ne agaskiya akoi aiki wahala tayawa

  • @TasiumusaAbubakar-uw3db
    @TasiumusaAbubakar-uw3db Před měsícem

    Daman kune kukace Azabeau dole kubasu kariya

  • @a.hanssah5545
    @a.hanssah5545 Před měsícem

    Babu mamaki ashe wuya a Nigeria, tunda wadannan ne malamai! To wace fitina kuma.?

  • @rilwanumasud9163
    @rilwanumasud9163 Před měsícem

    An ki a faďa din, uwar me Democracy ta tsinana mana? Tsarin Allah ce? In juyin mulki ne ya fi alkhairi Allah ya kawo mana shi

  • @Chamaki-qb9eu
    @Chamaki-qb9eu Před měsícem

    Nigeria 🇳🇬❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌❌