Sakon Kawu Sumaila zuwaga governor Ganduje.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 20. 03. 2023
  • #ganduje #abbagidagida #kawusumaila #nnpp #Apc #kano #election2023 #sarkinyaki

Komentáře • 105

  • @ahmadtijjani81
    @ahmadtijjani81 Před rokem +1

    Allah yakarama lpy da basira

  • @issahakaibrahim8063
    @issahakaibrahim8063 Před rokem +5

    Masha Allah kawu kafadi gaskiya allah ya kara masayi kawu 🤗😍🇳🇪👈🤙

  • @zainabmuhammed9513
    @zainabmuhammed9513 Před rokem +4

    Wlh maganarka gaskiya ne Allah yasaka maka da Alkhairi 👍👍👍💕💕💕

  • @AliyuLawanMusa-o2j
    @AliyuLawanMusa-o2j Před 6 dny

    Masha Allah. Allah Yasaka Kawu Sumaila Allah Yakareka

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 Před rokem +1

    Wlh sanata kawu Kai mutum ne Ina ma a kwanar Dangora kake wlh muna sonka sabi da tabbas Kai Mai tausayi ne koda baza ka sanni ba Amma ni masoyi ne wlh na hakika Ina Maka fatan zama governor Kano da yardar allah

  • @ismailmusa8894
    @ismailmusa8894 Před rokem +3

    Masha Allah
    Ameen ya Allah
    Wow txn nice 👍👍👍👍👍👍

  • @yunusaismail1921
    @yunusaismail1921 Před rokem +4

    Allah sarki kawu irinku akeso a Mulki ba jahilaiba

  • @BilyameenUmarDaud-ss4me
    @BilyameenUmarDaud-ss4me Před rokem +4

    Masha Allah
    Nasiha me kyau jazakallahu khairan.
    Masoyi na gaskiya Kenan

  • @sanisuledanjummai9750
    @sanisuledanjummai9750 Před rokem +3

    Allah yakara illimi da Nisan kwana kazama gwamna she karu masu zuwa

  • @muhkanyurab7213
    @muhkanyurab7213 Před rokem +1

    Gaskiyane maigirma kawu Sumaila

  • @ANASABDULLAHI-vo4yb
    @ANASABDULLAHI-vo4yb Před rokem

    You Done Yours OFR Allah Yayi Maka Gwamna, Haziki Mai Addini Allah Yayi Riko Da Hannayen Ka

  • @ramnabello3762
    @ramnabello3762 Před rokem +1

    Allah ya biya kawu sumaila gsky ne

  • @sadiqadukuly8136
    @sadiqadukuly8136 Před rokem +3

    Gaskiya kawu ko ni da ba ni ne ganduje ba jiki na yayi sanyi wlh,da zaka same shi kai da shi ka fada masa irin wadannan nasihohin da ya koma ga Allah, su din dai ne zasu dada zuga shi kada ya dauki wadannan nasihohin

  • @fatimafa1465
    @fatimafa1465 Před rokem +5

    masha masha Allah muna gdy sosai Allah yakara lfy da imani da kuma nisan kwanaki masu albarkarka don Allah muna rokonka sanator mu mutanan kurna dala local govt.don Allah ataimaka mana munafamana da rashen ruwa da wuta da kuma titinah da aka budemana wlhi ba a gyairahba nan titin layin gidan kara wlhi munacike matsala sosai muna fatah Allah yatayaka roko ameen da madugu da dukkan yan kwankwasiyya ameen ya hayyu ya qayyu mu wacthing from saudia Arábia from fateema kano

  • @khalifadigitalworld4108
    @khalifadigitalworld4108 Před rokem +4

    Wallahi Maganar Gaskiya ne wannan fah!

  • @hamzabeita2694
    @hamzabeita2694 Před rokem +1

    Allah saka da Alheri Kawu Sumaila

  • @MuhammadAbdurrahman-tm2vs

    Allah yabiya dan mutanan Sumaila Allah yayi jagora Allah ya baka ilon sauke nauyin da jama"a suka baka megida munayinka 🙏🙏🙏

  • @zubairusani5910
    @zubairusani5910 Před rokem +2

    Masha Allah wannan nasihar tayi allah ya sakama da alkairi

  • @nafisamuha8497
    @nafisamuha8497 Před rokem +1

    Allah ka bani me qawna ta haka,,i salute you kawu sumaila abokin ďana from Niger republic❤

  • @maryamzakari290
    @maryamzakari290 Před rokem +3

    Masha Allah, you say it all!! Kuma kai ne masoyin sa gaskiya! Allah yasa mudace.

  • @anasssuleimanisa3748
    @anasssuleimanisa3748 Před rokem

    Allah yasaka da alkairi kafadamasa gaskiya baxa su iya fadamasa ba allah yatonamusu asiri

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana Před rokem +1

    Allah yasaka da lkairi

  • @MustaphaSuleiman-ox7cu

    Allah.ya.tayariko

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 Před rokem +2

    Macha Allahu kawu samaila kafadi gaskiya zala Allah yasakama da Alkhairi

  • @adamusarkiwaru2216
    @adamusarkiwaru2216 Před rokem +1

    Nasiha me kyau
    Allah yasa yyi amfani d ita tare damu Baki daya
    Allah yyi muku jagora kawu sumaila
    Allah ya fitar daku kunyar makiya d masu son ganin gazawarku

  • @BsbsHsnsns-qq5dd
    @BsbsHsnsns-qq5dd Před rokem

    Irinku mukarasa a Nigeria Allah yakaika shugaban kasa after rabiu Musa kwankwaso amin

  • @nasirmansur3476
    @nasirmansur3476 Před rokem +2

    Allah yasakamaka da alkairi kawu Allah yaimaka kwamna

  • @muhammadhudu4039
    @muhammadhudu4039 Před rokem

    Àllahu Akbar Allah ya saka da alkhairi

  • @dalhamuhammad3041
    @dalhamuhammad3041 Před rokem +1

    Allah yasaka da alhkairi kawu sumaila Allah yayima jagora

  • @mainasaramusa7717
    @mainasaramusa7717 Před rokem +2

    Kawu smaila Allah yasaka

  • @auwalismailsulaiman605
    @auwalismailsulaiman605 Před rokem +2

    Allah ya saka da alheri.

  • @nasirsulaiman9265
    @nasirsulaiman9265 Před rokem

    Allah sarki kawu

  • @sabiuumar-in7ex
    @sabiuumar-in7ex Před rokem

    Gaskiya ne dan sumaila

  • @auwalbako2475
    @auwalbako2475 Před 5 měsíci

    kawu allah ya saka da alheri

  • @abdulhamidibrahimyusuf3487

    Masha Allah duk irin gaskiyar da bawa zaifada ka fada masa koh mahaifinsa abunda zai iya fada masa kenan

  • @aishaumar5709
    @aishaumar5709 Před rokem +2

    Allahu Akbar
    Gaskiyar tsohon gwamnan jihar kano Ganduje baka da masoyi irin kawu sumaila.
    Insha Allahu sai kayi gwamnan jihar kano.

  • @muhammaddaha7490
    @muhammaddaha7490 Před rokem +2

    Allah yasa yafahimta domin rayuwa babu tabbas yaukana Raye gobe kana lahira ganduje kasan mezakafadawa ALLAH

  • @saidakai5311
    @saidakai5311 Před rokem +1

    Ga ilimi ga Nutsuwa Kawu Allah ya karawa Rayuwa albarka

  • @princemaizamanitv836
    @princemaizamanitv836 Před rokem +2

    Mashaallah Allah yabiya ya saka da alkairi

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 Před rokem +3

    Kyakkyawar nasiha. Jazakumullaahu Khayran!

  • @usmanbakorialhtasiu8156

    karya ne Allah ne ya daukaka shi

  • @aminuismailumar6200
    @aminuismailumar6200 Před rokem

    Wannan batunakahakayake dan sumaila ubangiji Allah yakaramaka ilimi

  • @nafiyuchiroma1203
    @nafiyuchiroma1203 Před rokem +1

    Allah ya biyaka Allah yasa yakai gareshi Ameen.

  • @nurasharifbalamashaallah1735

    Allah yara daukaka da kariya yakara te makonka

  • @BelloMMuhammad-td4uq
    @BelloMMuhammad-td4uq Před rokem +2

    Allah yasakada alkhairee

  • @aishatumuhdisa2148
    @aishatumuhdisa2148 Před rokem

    Well done my teacher I Salut you sir

  • @auwalamunagodiyaakala9656

    Kawu waraka allah yatsare maka mutuncika

  • @ibrahimmatoabdullahi7125

    Allah yatsare mana lmanin mu

  • @aliyuumar3843
    @aliyuumar3843 Před 16 dny

    Lahaula walaquwata illabillah

  • @aushugaba
    @aushugaba Před rokem +2

    Wannan dalilin yasa nake kaunar ka, fadar gaskiya da jajircewa akanta Allah ya qara kusanci 🙏

  • @usainsanipanisau9934
    @usainsanipanisau9934 Před rokem +2

    Na sumaila muna sara maka👍

  • @jabeermuhd7191
    @jabeermuhd7191 Před rokem +2

    Allahu akbar gaskiyar magana nasiharga tamun

  • @yusufmukhtar647
    @yusufmukhtar647 Před rokem +2

    Wallahi ko ni saida naji siyasa tafita daga raina

  • @haliphashehu
    @haliphashehu Před rokem

    Gskia ne bangon gabas Allah yaqara lpia

  • @IbrahimGarba-ew2jz
    @IbrahimGarba-ew2jz Před rokem +2

    Wannan gaskiya ne kawu sumaila

  • @BelloDikko-ol4tl
    @BelloDikko-ol4tl Před rokem

    Wallahi kaji tsoron Allah,Allah kebada Mulki ba Dan Adam ba.ba Ganduje dai ya taba faduwa zabe ba.Mai gidanku watau abin bautanku Shima ya taba faduwa zabe, ba sau Daya ba.amma baka fito kayi wanna soki burutsu ba.

  • @MhbBako-md7rp
    @MhbBako-md7rp Před rokem

    Allah sa sako yage inda ake so

  • @lawanhabib699
    @lawanhabib699 Před 19 dny

    Waraka

  • @nazeerahmad5039
    @nazeerahmad5039 Před rokem +1

    Allah yabaku ikon sauke Nauyin dayake kanku saboda Annabi Muhammadu

  • @muhammadmahi332
    @muhammadmahi332 Před rokem

    Suna na Dr. Bello daga jami'ar Bayero, Mal Kawo, gaskiya wannan ba nasiha kake ma Ganduje ba, wannan abinda akeyi ya fi kama da cin fuska. Don haka kaima kaji tsoron Allah kuma kabi a hankali, kada kaima Allah ya jarabceka da mulkin da ka matsa nema, kuma ya baka.

  • @nazirum.dahiru4147
    @nazirum.dahiru4147 Před rokem

    Naziru m dashiru

  • @bellosalisu8988
    @bellosalisu8988 Před rokem +1

    Kawu sumaila naji tadin wannan bayaninna ka!!,
    Amman nidai bani ba jarhula🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣‼️.

  • @abdullahiibrahimusman8135

    Kai kawu kaji tsoron Allah ka Fadi gaskiya. In kace gandujene yasa aka fasa akwati akayi rigima ranar zabe, shin gandujene yasa akayi Kone Kone da sunan murna Abba yaci zabe? Maganar banza kake fada ka rufe idon irin iskancin da Mai gidanku kwankwaso yasa akeyi da sunan cin zabe, an Kona gidan rarara an Kona mishi office da sunan cin zabe Amma ba kaga wannan ba sai na ganduje, Kai kawu kaji tsoron Allah ka Fadi gaskiya.

  • @suleimannuhu7871
    @suleimannuhu7871 Před rokem

    Allah ya Kara lafiya

  • @SulaimanTijjani-zb7ob

    Dan kawu Muna Gaisheka

  • @salisuisa7052
    @salisuisa7052 Před rokem

    in sha Allahu sai ka yi gwamna

  • @musahbellosani4355
    @musahbellosani4355 Před rokem

    Mu yan kwankwasiyya amana neh gaskiya kawu yayi bayani me matuqar muhimman chi gaskiya butulchi bayyi ba

  • @ibrahimaminu1347
    @ibrahimaminu1347 Před rokem

    Allah Ya ba ka ladan yin Jihadi. Fada wa shugaba gaskiya musamman akan butulce wa ni'imomin da Allah Ya yi masa, narkon yana da yawa ko ga talaka/mabiyi ma balle wadanda Allah Ya ahalewa madafin iko. Allah Ya haskaka wa Mai Girma Gwamna hanyar gane illolin siyasa gama-gari kuma Ya ba shi ikon guje wa masu rangwaman sani. Ameen!

  • @musaimam
    @musaimam Před rokem +1

    To Allah yabamu dacewa

  • @adamghali2418
    @adamghali2418 Před rokem +1

    Agaya masa gaskiya Alarammma

  • @nadjibjamila2490
    @nadjibjamila2490 Před rokem +2

    Su Ali baba yakasai kenan😂

  • @lawanhabib699
    @lawanhabib699 Před 19 dny

    Kara lafiya leader

  • @IBRAHIMABDULLAHI-ju7ec
    @IBRAHIMABDULLAHI-ju7ec Před 3 měsíci

    Kawu

  • @saniabdullahi2457
    @saniabdullahi2457 Před rokem +1

    Allah ya khara ma lafiya

  • @HamzaSaleh-cw5cr
    @HamzaSaleh-cw5cr Před rokem

    Fadamasa gaskiya kawu maganarka hakatake gashinan gaskiyatayi halinta

  • @AbdussalamUsman-nj5hs
    @AbdussalamUsman-nj5hs Před rokem +1

    Gayamasa gaslitar kawu

  • @ahmedsalisu2654
    @ahmedsalisu2654 Před rokem

    Kai gafara wawa bazaka iya da ganduje ba wallahi yafi karfinka da Kai da maigida baka wawa hassaada GA Mai rabo taki

  • @hahaddika6342
    @hahaddika6342 Před rokem

    Haza.kalumatul hap

  • @Mrdansudan
    @Mrdansudan Před rokem

    Ai bafulatani ne butulu mace aman don haka mu Hausawa nuka raba gari da su

  • @nazifimusa6109
    @nazifimusa6109 Před rokem

    Wasu mutane ne wannan?

  • @banamaifararebana-wl1ow
    @banamaifararebana-wl1ow Před rokem +1

    Wanan gsky

  • @hussainilawaldanaji5562
    @hussainilawaldanaji5562 Před rokem +1

    Kai dan bangar siyasa tsuuulahhh yasha kayiii ware da jar hularka 😹✌🏻

  • @AuwalRabiu-yg4xw
    @AuwalRabiu-yg4xw Před rokem

    Yanzu kuma

  • @muhammadgaddafi9113
    @muhammadgaddafi9113 Před rokem

    ALLAH YAYIWA LAIFI KO KWANKWASO , KO ALLAH WALLAHI NAFI GANIN MUTUNCIN GANDUJE DA NA KWANKWASO KATON BANZA

    • @sasbidosumaila2488
      @sasbidosumaila2488 Před rokem

      Gaskiyane wlh. Ai yanzu mutane zasu gane amfanin ganduje sai bayan yasauka. Kuma yanzu rashin kunya zata dawo a Kano over.

    • @shuaibumahiidris9113
      @shuaibumahiidris9113 Před rokem

      Kan ku ake ji hassada ce ajalinku

  • @usmanahmadu2776
    @usmanahmadu2776 Před rokem

    kawu sumaila wanne irin taaddancine kwankwaso bai yi maka ba mun sani akwai taron da aka shirya zaayi Rano Amma sbd an shirya cin mutunci aka mayar dashi sumaila tunda nake a siyasa wannan ne karon farko da nataba ganin cin mutunci na in na na ha wllh duk inda kazagaya acikin garin sumaila zagin mahaifiyar Kawu ake an ci mutunci iyayensa an sassari gidansa.
    Sannan wacce irin takaddamace baka samu da kwankwaso ba ya hanaka takara kiri kiri.
    Yanzu Kai ka manta sbd kuna inuwa daya.Ita siyasa kasuwar buqatace Komai laifin mutum bakwa gani in Kona tare dadhi.
    Bawai ina Kare gandujeba Shima danasa laifin amma abinda kwankwaso yayimaka na cin mutunci ganduje bai yimakaba.
    Kuma kazo ka duba kunci zabe kunzo kuna kone-konan gidanjen mutane da ofisoshi shi duk wannan ba Komai bane !!

    • @Sarkin_Yaki
      @Sarkin_Yaki  Před rokem

      Idan kacire adawa, Tun kawu yana APC yake musu irin wannan nasihar, watakila baka taba saurara ba. Sau nawa yana fada masa gaskiya??

    • @sasbidosumaila2488
      @sasbidosumaila2488 Před rokem

      Kawu ai dansan zuciya ne. Wannan irin ta, addanchi ne baiyiba a sumaila. Bashida abokin fada kamar kwankwaso. Shine Wanda yafaraimar suntur asiyasar Kano makaryacin banza dansan zuciya

  • @muttaqabalamohd
    @muttaqabalamohd Před rokem

    Gsky ne OFR

  • @sasbidosumaila2488
    @sasbidosumaila2488 Před rokem

    Kaikananta abunda kayi a sumaila ko. Kokuma Kamanta cewa dukka adaure zakuje gaban Allah. Kokuma Kamanta fadanda kukaida kwankwaso shashasha dansan zuciya zakuyi bayani agaban Allah Dan iska Wawa

    • @Sarkin_Yaki
      @Sarkin_Yaki  Před rokem +1

      Idan zaka shiryu Allah ya shirye ka.

  • @harsashetv3399
    @harsashetv3399 Před rokem +1

    Tsantsar gaskiya

  • @husainmarte1563
    @husainmarte1563 Před rokem

    Wai me kakeso

  • @SulemanyahayaGarba
    @SulemanyahayaGarba Před 13 dny

    Allah ya biya kawu sumaila gsky ne

  • @allahblessyou6352
    @allahblessyou6352 Před rokem +2

    Allah yay ruko da hannunka jarumina jagorana ikon Allah