Yadda Zakayi BVN SLIP Ba Tare Da Kaje Banki Ba

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 27. 08. 2024
  • how to print out bvn slip without going to the.
    A videon mu na zan nuna mana yadda ake yin bvn slip ba tare da kaje banki, da kuma national identity 🆔 Card Cikin Sauki Dafatan Zaku Kalli Wannan Video daga Farko har Zuwa karshe domin sanin yadda ake fitar da BVN SLIP ba'aje banki ko kuma fitar da ID CARD Wanda ya ɓata.
    Mungode da kallon wannan videon.
    Dan Allah kada ka manta da Like, Comment, Subscribe da kuma Sharing Wannan Video Domin wasuma su anfana.
    Thanks 👍🙏🏼🙏🏼🙏🏼
    how to print out bvn slip without going to the bank
    #bank #nigerianblogger #zenith #ubabank #unitedbankforafirca
    #2024 #2023 #arewa #arewadailytrick #mahdy_tech #mubarakeetv #african #facebook #bbc #bbchausa #afcon2023 #afconqualifiers #afcon #football

Komentáře • 2

  • @user-km5fn9eo3i
    @user-km5fn9eo3i Před 3 měsíci

    Aslm ykk in mutun zaiduba bvn with phone number yazaiyi nayi amfani da code din duba vbn sunki sununomin

    • @umgglobaltech
      @umgglobaltech  Před 3 měsíci +1

      Gaskiya yanzu hakade babu hanya, sai wanda yake da shedar yin BVN ko gyara ne yakeda dama, Amma muna nan munata kokartawa InshaAllah soon za'a samu hanyar hakan