Alhamdulillah...thanks for the wonderful song Allah saka miki da Alkhairi....indeed this Dunyah is nothing out of nothing, so be patient have believe in Allah surely Allah love those that really on him..Allah sa mudace
I love this song so much with passion, this song reminds of my good friend mallam/imam a.k.a kampany God bless kampany, I was born in Zaria. I love Ztown
Ya Allahu may we die as Righteous servants of Allah and when Allah is modt pleased with us..Ya Allshu grant us all a beautiful end and grant our parents/ all the muslim umma Aljannat firdaus Aameen 😢😢😢 sad reality it is 😢😢😢
Salam Dan Allah asamin wakar yabon annabi wacca yan mata uku sukayi wacca sukecewa yadaha rasulillah wadda sukecewa ya daha mustafa yazanyi naganshi Dan Allah asamin nagode
Gaskiya ne. Akulin idan natuna da zaman douniya nakan chiga CZcams insaurari wanan fadakarwar kuma muna jiran muma lokacinmu. Allah mana cikawa da imani
Allahu Akbar Allah yasa mucika da imani alfarma sayyiduna Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam ❤
Gaskiya ne wannan, Allah kasa mu cikada Imani
Allah sarki rayuwa Allah yasa mu dace wannan wakan tana tuna min abubuwa da dama da suka huce Allah yasa mu cika da imani
Lallai rayuwa Tana faruwa Tana kuma wucewa Allah kasa mu cika Muna masu imani da Allah da Manzon sa
Amen suma amen
Allah yasa mugama da duniya lpy ameen jazakallahu khairan
Rayuwa kenan Allah ya sa mugama duniya lfy
Allah yasa mugama da duniya lafiya allah yasa muciki da imani
Waw Masha Allah Allah ya Sassaka da Mafificin Al-Khairi 🤲💯
Alhamdulillah...thanks for the wonderful song Allah saka miki da Alkhairi....indeed this Dunyah is nothing out of nothing, so be patient have believe in Allah surely Allah love those that really on him..Allah sa mudace
Ameen
Allah Sarki rayuwa 🤔
Ubangi Allah Ya sa mu cika da imani Amin summa Amin kuma Allah Ya sa mu ga Manzon Allah s.a.w 🕋👏👏
AMEN YA ALLAH
Ameen ya hayyu ya qayyum
I love this song so much with passion, this song reminds of my good friend mallam/imam a.k.a kampany God bless kampany, I was born in Zaria. I love Ztown
It reminds me of my late mother, her favorite song..indeed this song is a lesson.
Yeah
Allah yayi Mata Rahama
Abjsbsd
@@Jay77sportsu😊qwßq8¹pqèqaàEaAAa3q2aw8o
😖Allah yyi mata rahama Ameen
Allah yasa mucika da imani da kalmar shahada allahumma amin ya rabbi
Masha Allah ya jikan ki sayyida rabi'atou !!!
Tana nan da ranta
Ya Allah kajikan Baba na😭😭💔💔 have missed you so much Baba
Ameen Ameen..don’t worry this is how life is..ka tuna cewa annabi Muhammad (SAW) shima ya mutu 🥰
Ya Allahu may we die as Righteous servants of Allah and when Allah is modt pleased with us..Ya Allshu grant us all a beautiful end and grant our parents/ all the muslim umma Aljannat firdaus Aameen 😢😢😢 sad reality it is 😢😢😢
Amin ya hayyu ya qayyum
Ohh Allah bless us with jannatul firsdaus,kasa mu gama da duniya lafia
Rayuwa kenan Allah kasa mucika da imani
AMEN
Allah ya Bada lada malama
Ya Allah ka taimakemu don my cika da kyau da imani. yau mune gobe sai labari.
Alhamdulillah Allah Ya Sa mu dace albarka cin sheikh Ibrahima Niass R T A
Allah kasa mucika da Imani mu yi kyakyawan karshe
lallai kam rayuwa kenan 🙇🙇👌
It makes me feel the world is nothing at all...😭
Rayuwa kenan
Salam Dan Allah asamin wakar yabon annabi wacca yan mata uku sukayi wacca sukecewa yadaha rasulillah wadda sukecewa ya daha mustafa yazanyi naganshi Dan Allah asamin nagode
Jazaka lahou hair
Aslm allah yas mugamalafiya
allah saka mu cikin bayi salihai yasada mu soyayyar shugaban halitta annabi muhammad [s.a.w]
Allah ya yafemana
Allahu Akbar rayuwa, Allah ya gafarta mana.Amin
Gaskiya ne. Akulin idan natuna da zaman douniya nakan chiga CZcams insaurari wanan fadakarwar kuma muna jiran muma lokacinmu. Allah mana cikawa da imani
مرحبا ماشاءالله تبارك الله على كل حال ياعبد الله استغفر الله واتوب اليه يامسلمين 🤲🤲☝️🇳🇪🇳🇬🕋🙏🤲🤲😭
Amin ya rabbi
Uhm rayuwa kenan Allah sarki duniya kenan
Masha Allah
Allah ya yafe mana😢
Allahu Akbar. Wannan itace karshen wakoki Allah yassa mû ga en ameen
Alllah yalamince mana mû gama lafia
Allah yasa mu dace ammee ya Allah
Wallahi nafi shekara INA dubawa ko za asakata haryanzu bangantaba bansan sunan da akasamataba
mene za'a saka a ina?
Allah ya saka miki fati musa.
allah ya biya ki
Gaskiyane Allah yasa mudace
Amin 🙏
Masha allah allah yakara basira
Alhamdulillah 4 dis wonderful song🤗👌🔥
allahu akbar rayuwa allah ysa mudace
AMEN
Allah sa mucika da imani ameen summa ameen
جزكل لله خير
Life is full lessons and it's end as story.. May Allah bless our life
Hmmmm
Rayuwa
Masha allah yayi kyau
jazakallahu
Allah yasamu dace amin
Hello I Love you
Meaningful Hausa son, good.
Truth
Allah yasa mucika d Imani😭🙏
duniya kenan
Macha Allah!!!
Allah yasa mugama da duniya Lafia ameen
umar gaya أمين يارب 😚😚😚💕
Amen ya Allah
اميين يا ربي
thanks for the music is currently in the living area with dead for everyone are living in the world does haven dead
Rayuwa tanfaru
al hamdoullillah
Allah yasa mudace, ameen
THANKS FOR THIS GREETS MUSICS (IS ALL READY PREACHING SO TAKE NOTE OF IT)
masha Allah
Masha Allah
I love this song
Macha Allah beautiful song
Allahu akbar allah yasa mu dace sbd annabi mhmd
Allah yasadamu da Manzan allah s a w
Allahu ya samun dace
Wannan wakan tayi,Allah yakara basira da Nisan kwana
Allah yasa mi gamada duniya lafiya
rayuwa kenan Allah yasa mugama lafiya.
Amine
Amen ya Allah
Rayouwa ta farouwa
Masha Allah my sis
Ameen ya rabbi
Umar Ali
allah ubangiji yasakamiki baalkairi ameen
Allah kasa mugama lfy
Ameen
my best social network
Longue vie à la cantatrice.
Allah yasa mudace
AMEN
salm
😢😢God bless you my friend 😢😢
Allahu akbar
Allah ya Sanya albarka
Rayuwa
Allah yabiya
Amin
beautiful song
Allah yasa mugama lpy💔
Allah sa mu gama lafia ameen
ameen ya rabbi
Ameen Ya Rabbi
Allah yasa mugama dunia Lafia
AMEN suma amen
Ameen ya Rabbi
Hakane❤️😔
Mashaalla.hakane.allayakautamumu
Slm rayuwa
Haka nefa
Please I need this audio song, I love it so much
Fati Allah ya kara fasaha amin
Wow🇸🇦🇳🇬😭😭😭😭
allah sarki anti fati
اللهم إنا نسألك حسن الخاتمه
that's my favorite music
like
adigun Orlami
Really
Gaskiya na😢👌
Allah kasa mukyauta
AminNgier🤲
Wow😭😭😭😭😭😭😭🇸🇦🇳🇬🇸🇦🇳🇬🌙🌙🌙
عبد الكريم😭😭😭😭😭🙈🙈البري
Allah. Yamana. Rahama
Duniya kenan