Waiwaye kan abubuwa da suka faru a shekarar 2020 a Najeriya BBC Hausa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 7. 09. 2024
  • Abubuwa da dama ne suka faru a shekarar 2020 a Najeriya kama daga na tattalin arziki da siyasa da tsaro da annoba da dai sauran su.
    A cikin wannan rahoton abokin aikin mu Salihu Adamu Usman yayi mana waiwaye kan manyan abubuwa da suka faru a shekarar ta 2020.

Komentáře •