Gaskiyar Magana: Hira da Solomon Dalung kan kazancewar zanga-zanga

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 9. 09. 2024
  • A wanann makon shirin ya duba hanyoyin da za a kauce wa bazuwar tashin hankali a zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa da rashin tsaro da ake yi a Najeriya. Mun tattauna da Solomon Dalung, tsohon minista a Najeriya kuma daya daga cikin jagororin zanga-zangar

Komentáře • 60

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 Před měsícem +7

    Tabbas Barrister kai namijine kuma maison gaskiya.Allah Ya kare kuma Ya kawo muna gudummuwa amin.

  • @mahammedkafinta1837
    @mahammedkafinta1837 Před měsícem +1

    Gaskiya ne namijin duniya wannan kaine abokin tafiya❤❤❤

  • @YahuzaIbrahimYahuza
    @YahuzaIbrahimYahuza Před měsícem +10

    No going back wallahi sai dai mu mutu wajen neman yancin kasa ❤❤

  • @aleeyouking52
    @aleeyouking52 Před měsícem +2

    Allah ya karawa barista lapiya

  • @muhammadabubakarali-nt4sv
    @muhammadabubakarali-nt4sv Před měsícem +4

    Voice of the masses wishing to see u as the next president

  • @AbubakarUmar-jn7xx
    @AbubakarUmar-jn7xx Před měsícem +5

    ALLAH ya kawo karshen wannan government

  • @aminumusa4871
    @aminumusa4871 Před měsícem +1

    Naji dadin hirar nan da akayi da solomon dalung kuma ya bada amsar da yakamata allah yasa sako ya isa gare su shegu tsinannu

  • @fatimahalliru3530
    @fatimahalliru3530 Před měsícem +4

    🎉 weldone Brr dalung iwish all d best in life keep doing good things may Almighty allah rewards you now n forever

  • @garbaabdullahiidris6613
    @garbaabdullahiidris6613 Před měsícem +1

    You're a leader per excellence

  • @hausauahmed6359
    @hausauahmed6359 Před měsícem

    Allah ya isa tsakaninmu duk wani azalumai

  • @AminuAbubakar-ch3xg
    @AminuAbubakar-ch3xg Před měsícem +1

    We surely need you as our president

  • @WazobiaKing
    @WazobiaKing Před měsícem +1

    Solomon Dalung Allah yajadarai Kayi gaskiya

  • @ibrahimbakori9087
    @ibrahimbakori9087 Před měsícem +1

    We are grateful, you are actually a leader by example

  • @fatimahalliru3530
    @fatimahalliru3530 Před měsícem +4

    Wawa ne wannan danjaridar kaje kakoyi yadda ake questions din mutane ana baka ansa kana maimaita d same question ❓ dankoren gwamnati ne kai nakada kwarewa to kagamu damasanin shari a ba wawaba

  • @abdulqadirbabagana4834
    @abdulqadirbabagana4834 Před měsícem +2

    Solomon fa ya san meyakesyi. Kuma ya san hakkinsa

  • @HARUNASULEIMANAHMED
    @HARUNASULEIMANAHMED Před měsícem +2

    Let government listings to our voices or zanga zanga go ahead.

  • @hausauahmed6359
    @hausauahmed6359 Před měsícem +1

    duk wanda yake jin dadin halinda Nigeria take ciki Allah katsine masa

  • @musaadamubiu7997
    @musaadamubiu7997 Před měsícem

    Allah had kan en nigeria

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 Před měsícem +1

    merci beaucoup❤❤🎉

  • @user-qv8cp5hu1w
    @user-qv8cp5hu1w Před měsícem

    We salute you sir

  • @idrisumar7314
    @idrisumar7314 Před měsícem +3

    Kai wanan mai presenting wanan hiran gaskiya kadauki side kanagoyombayan gwamnati kanatsoro wato kar arufemeku fidan radio naku . Kuma yafika gaskiya abjnda yakefadi shine mai gaskiya bakayimasa adalciba wanan questions naka daace va me ilimi kasamuba zeyi barbanma amma kasami mai ilimine comrade Solomon dalong yadiku gaskiya kuma ya baka answers daidai

  • @user-on9ko9gn6s
    @user-on9ko9gn6s Před měsícem

    Ya Allah ubangiji yataimakemu Allah yakawomana daukin gaggawa mungodemuku Allah yasakamuku da alhkairi

  • @abdullahiyahayya6880
    @abdullahiyahayya6880 Před měsícem +2

    Wanan Ai bai kamata kana presentation hakaba gashi mai ilimi yana fada maka ansa mai ma ana amma kana kokarin nuna interest dinka na goyan bayan govmnati gaskiya ku gwara aikin ku

  • @AminuIbrahim-wi2si
    @AminuIbrahim-wi2si Před měsícem

    Allah yasakama allah yakawomana karshan azzalumai akasarnan

  • @abdullahiabubakar9196
    @abdullahiabubakar9196 Před měsícem

    Amma dai wanna dan jarida bai ciwo talakawa ba.

  • @yakubuharuna4648
    @yakubuharuna4648 Před měsícem

    Wannan dan jaridagr

  • @LurwanuSamaila-lt1cm
    @LurwanuSamaila-lt1cm Před měsícem +1

    Maigida lalon sanu daquqari

  • @AssumanaCisse
    @AssumanaCisse Před měsícem

    Yes 👍

  • @abubakarmuhammedaliyu3928
    @abubakarmuhammedaliyu3928 Před měsícem

    ALL SUPPORT BR

  • @SulaimanSani-i2h
    @SulaimanSani-i2h Před měsícem

    Masha Allah Solomon mukwaci anci

  • @umaralimustapha6216
    @umaralimustapha6216 Před měsícem

    Allah ya saka da alheri

  • @AbubakarAbdullahi-bv2hx
    @AbubakarAbdullahi-bv2hx Před měsícem

  • @garbaabdullahiidris6613
    @garbaabdullahiidris6613 Před měsícem +1

    Zaharadini KANATA maimaita tambaya iri daya,An baka Amsa,ko kanada Amsar da kake bukata ne?

  • @FatimaMMuhammad-c4m
    @FatimaMMuhammad-c4m Před měsícem

    Muna Maka jijjina barista Allah yaqara tsare manakai yayawai yamana irinku aqasa yamana maganin azzalumai

  • @LauwaliAbubakar-v3y
    @LauwaliAbubakar-v3y Před měsícem

    Rashin iya aiki yahana fahimtar jonar tsakanin mutane da yansada Kuma da Nona qabiylanci gawasu yansanda ko adini

  • @bukarmanu6670
    @bukarmanu6670 Před měsícem

    Good👍

  • @SulaimanSani-i2h
    @SulaimanSani-i2h Před měsícem

    😢

  • @KhadijaLitibala
    @KhadijaLitibala Před měsícem

    😮😮😮

  • @MusbahuIbrahim-pd7us
    @MusbahuIbrahim-pd7us Před měsícem

    Iabarina

  • @yakubuharuna4648
    @yakubuharuna4648 Před měsícem

    Wanban dan jaridsr banzane wlh

  • @SanusiAbubakar-yp2wi
    @SanusiAbubakar-yp2wi Před měsícem

    Bagudu baja da baya!Har sai Tinibu ya fito yayi addressing din wannan issues din. .

  • @hausauahmed6359
    @hausauahmed6359 Před měsícem

    to idan ambashe shekara uku sai ya kyautata mana na shekara daya sai ya zarce ko

  • @SHAAYAUAHMEDAHMED
    @SHAAYAUAHMEDAHMED Před měsícem

    Wllh sai munfara kashe PLC

  • @malashatima7078
    @malashatima7078 Před měsícem

    Baja da baya

  • @LurwanuSamaila-lt1cm
    @LurwanuSamaila-lt1cm Před měsícem

    😂

  • @muhammednasrgwoza5895
    @muhammednasrgwoza5895 Před měsícem

    Barrister lokacin kana minister kaima ana zargin kasaci kudin Tawagan Olympic ama anyi maka Uzuri ama kace kar Ayima tinubu Uzuri.

  • @YahuzaIbrahimYahuza
    @YahuzaIbrahimYahuza Před měsícem +6

    No going back wallahi sai dai mu mutu wajen neman yancin kasa ❤❤