Matashin da ya yi garkuwa da ƴar shekara 2 saidai kuma kafin ya amshi kuɗin fansa ga abinda ya faru

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 8. 07. 2024
  • Matashin da ya yi garkuwa da ƴar shekara 2 saidai kuma kafin ya amshi kuɗin fansa ga abinda ya faru

Komentáře • 7

  • @dalhatuumar9602
    @dalhatuumar9602 Před 16 dny

    Allah ya shiryeshi, mukuma Allah yakaremu da aikin danasani

  • @AdamMuhammad-tx1sb
    @AdamMuhammad-tx1sb Před 15 dny

    Allah yarabamu da talauce

  • @SalissouMamanmaarou-yf6lf

    Dammi Bakou kachesou bakouso sou Bari

  • @YesBeHuman
    @YesBeHuman Před 16 dny

    Wannan yan iskan kyansu ratayewa kawai tunbkafinbsu gama lalata alumma. Da a ce ya sha ya ji dadi ci gaba zai yi har ya ja wasu. Banzaye kawai

  • @user-tv2mq6qr5g
    @user-tv2mq6qr5g Před 16 dny

    wlh wasu mutanen rishin aikin yi kesasu kansu kekullewa suna aikata irin wanan laifin

    • @YesBeHuman
      @YesBeHuman Před 16 dny

      Sam ba haka ba ne. In dai ba girman kai mutum ya Dora wa kansa ba sana'a ba ta wahala a Kano. Sa'oinsa nawa ne suke siyar da rake, tura kurar ruwa da makamantansu?

    • @bosamarketbosamarket1110
      @bosamarketbosamarket1110 Před 16 dny

      Rashin imani da girmankai da rashin hukunci ke sakasu