Subahanallah Allah wace irin wakace wannan môme kalma wannan batayiba wlh kuwa bakisan hasken fata bakisan na rana subahanallah Allah yachiryemu zakigane wlh kuwa akwai lokacin da zaki nemi hasken kirasa wlh kuwa kituba ga Allah wlh duniya kenan
Gaskia wannan shigar taki baidaceba,kwanakin baya fa kikazo kikace kina ba masoyanki hqr zaki bar wannan shigar da kikeyi amma gashinan baki dainaba,gaskia yakamata kukama wa knku wa'azi
Allah ya shiryeki wannan matsatsen shiga haka da nuna tsiraici kuma abun mamaki mutane sai zuga ki sujeyi an rasa me gaya miki gasjiya uhmmm mutuwa da lahira gaskiyace Allah sa ki fahimta da wuri kafun lokaci ya kure Allahya shirya mu
wao ke bakin yi video kince mana kin daina saka wando ba.... Don Allah a kiyaye wallahi wasu abun ko da wayewa yace kuyi ku dinga tina karshen karshe fa dik mutuwa zamuyi kuma Allah zai iya kama mu da laifukan mu.. Allah ya bamu ikon gyerawa
Even if I don't understand Hausa I think this song reflects something of importance in society. I really admire Hausa and Ethiopian songs. Thank you very much from Mali 🇲🇱🇲🇱
Assalamu alaikum amma kiyi hakuri da abun da zan gayamiki sabi da a masayin ki na eya musulma bai kamata kiyi erin wannan shigan ba akan neman abun duniya ina mai yiki fatan alkhairi Allah ya shiriyar da mu bakiya daya Allah yaya femana baki daya
Yarinya kina wutaa 🔥
Masha Allah
I can't believe that you are a true Muslim
Dake Tawa.wankayabijiki
Aoumar
Subahanallah Allah wace irin wakace wannan môme kalma wannan batayiba wlh kuwa bakisan hasken fata bakisan na rana subahanallah Allah yachiryemu zakigane wlh kuwa akwai lokacin da zaki nemi hasken kirasa wlh kuwa kituba ga Allah wlh duniya kenan
hmmmm
Wullahi your comment made my day before mommy use to dress nice an decent an that made me like her amma yanzu hmmm
@@fatoumatatunkara1804 wlh kuwa
@@adamtinaou3396jealousy jealousy 😅
Slm wannan Waka tayi martokar dadi sosai
No wallahi bai yiba
Msh allh
Allah yakara daukaka mome
❤️❤️❤️❤️💋💋
Amhni
Ah oui très ❤❤
Gaskia wannan shigar taki baidaceba,kwanakin baya fa kikazo kikace kina ba masoyanki hqr zaki bar wannan shigar da kikeyi amma gashinan baki dainaba,gaskia yakamata kukama wa knku wa'azi
Wlhy de kam,haka tazo tana bada hqr amma gashi angulu ta koma gidanta najiya
Bonjour
Kanwata Allah yakara daukaka
SAI TAZO TAHAU WAQA KAMAR ITA TAYI TA
Gaskiyane ba karya
ALLAH KASA MUYI KYAKKYAWAN KARSHE AMEEN 🥺
Alhamdulilah out of thousands comment naga wanda abun be mishi dadi ba....Ameen fa Allah sa mu dace
allah sarki duniya kenan watar sai labarin akula da rayauwa kar abima zuciya
Ina rokon Allah ya ganar dake gaskiya, Ki gane wannan abin da kike Haramun ne.
Baba yarigna momi gombe.2023
Allah ya shiryeki wannan matsatsen shiga haka da nuna tsiraici kuma abun mamaki mutane sai zuga ki sujeyi an rasa me gaya miki gasjiya uhmmm mutuwa da lahira gaskiyace Allah sa ki fahimta da wuri kafun lokaci ya kure Allahya shirya mu
wao ke bakin yi video kince mana kin daina saka wando ba.... Don Allah a kiyaye wallahi wasu abun ko da wayewa yace kuyi ku dinga tina karshen karshe fa dik mutuwa zamuyi kuma Allah zai iya kama mu da laifukan mu.. Allah ya bamu ikon gyerawa
Courage félicitations
Ina yi miki fatan alkhairi momee ina yin ki sosai ma wlh
Barka da safiya
Very nice
Allah yayi miki kyau sosai
❤❤❤❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Allah kashiryar da dukkanin musulmi ni Banga abunda zaagani Ashe Masha Allah Saidai inshe subhanallah
Wlh kuwa but mutane suna ta wani masha Allah kamar wani abin kirki tayi
♥️♥️♥️♥️
Jinjina👍
❤❤❤
Momi gombé Allah kareki
Momi dan alla dan annabi inasonki achikin jouciyana
Allah yakara daukaka da basira
❤
Even if I don't understand Hausa I think this song reflects something of importance in society.
I really admire Hausa and Ethiopian songs.
Thank you very much from Mali 🇲🇱🇲🇱
you are right
She is expressing her love and loyalty to her boyfriend.
I love Gombe state much luv from Canada
🎉
momee Gombe gaskiyane je t'aime pour toujours je besoins de vue wlh kiyi
Rabbana Yashiga Dukkan Lamuranki na Yau Dah Kullum Alfarman Annabi Dah Alqur'ani 🤲🥰🤲 Hajjajuh makkatuh
Allah ya waddan ka jaki
Amin yarabbi
Nice one
Yayata momee kobakisa fandoba Yayi walahi kisatoufa harkasa yafi walahi denasafando yayata momee
Nice
✌️
Ubangiji ykara dafa miki 🙏
MOIS JE KIFFFF BEAUCOUP
nice🥰🥰
Masha Allah Allah yareki
Kai Masha allahu hakafa
Assalamu alaikum amma kiyi hakuri da abun da zan gayamiki sabi da a masayin ki na eya musulma bai kamata kiyi erin wannan shigan ba akan neman abun duniya ina mai yiki fatan alkhairi Allah ya shiriyar da mu bakiya daya Allah yaya femana baki daya
I just love everything about Hausa
But I don't understand the language
Much love from Ghana 🇬🇭
You can fine people in Ghana that can teach you the language
Just be freind with them you will be there
Nafissa
Kiwuta lpy mome
Bjr c bien fait
We love her not matter what ❤❤❤❤❤❤❤you people should stop love from united state of America but not haousa ❤❤
Thank you super star
Masha allah
Momee ❤❤❤
Allah yakyara Basira
Kin girma a waka
Now singing alone.
Congrats
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤
Labarina
Good luck 🤞
Ai loviyou 🌹🌹
Gaskiyane momee Gombe kinayi munajin dadi, Allah ya qara basira
💯💯
Ok Merci
Yar banza Kamar ba Bazawara ba
Allah ka bani mafita daga matarka
Lalu
Kituna fa akway mutuwa kuma Qabari
Good wlh
Masha my supporter ina yinki
Allah bless your knowledge my dream inshallahu by Murtala Naseer
Hmm Allah ya kyauta ba kya son ganin hasken wata in babu shi hasken rana ba haka taurari ma haka ku rika sanin kalaman da zakuyi using a baitukan ku
💙❤️😗🥰
The best song
J'aime beaucoup les haoussa
Masha Allah
Allah ya qara kaifin basira
I really love your songs much love momee gombe
My lovely Momee
🥰🥰🥰👍👍
Slm
Aykk
Malika barkamu da warhaka
Slm
Autan mata Keep up
Allah keuta
Kina Basu wuta fa 🤝🤝🤝 fatan nassara arayuwa Ranki shidade
tres Belle j'adore ta voix
Masha Allah very nice momee
Mash Allah yayi
this lady fine abeg I just love her naturally
very very okay sister
Salam monee combe verry is going through
❤❤❤momee i love you so moch
nagani nayaba
Ma cha Allah momee Gombe
masha Allah yayi keuo momee Gombe yayi
💋💋💋💋💋💋💋💋
🎉🎉🎉🎉❤ merci ok ibrahima kande 🎉🎊🎊 merci ok 🏆🥇👏💯🤲🇸🇳🕊️🕊️👭✔️
8yg
This is Mohammed Abdul-salam I really love more Gombe like my blood sister
Macha Allah 🙏🇸🇳🥰🥰🥰💘💘💃💃🤲🤲