ANA SHIRIN YIN WANI ABU ME HADARI A NIGER BAYAN JANYE MUTANEN FRANCE ALLAH YA KIYAYE | MALI | GUINEA

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Akan Military coup wato Juyin Mulki da Soji/soja Tayi A Kasar Niger wa Shugaban Kasa Muhammad Bozoum da me time da gwamnatin democratic (demokradiyya) ta Kasar Niger.
    Kasar Faransa ta Janye Mutanenta Daga Kasar Niger. Wanda Hakan ke nuni da Akwai makarkashiya
    Bayan Sugaban Soji Na Juyin Mulki Na Niger ya nemi Agaji ko dauki na Taimako Daga Kasar Rasha(Russia) Ammah Vladimir Putin Shugaban Kasar Rasha. e Karbi wannan Tayi ba.
    It's Kuma Kasar Faransa wato France Ta Umarci Janye Jakadun ta da Yan kasanta Daga Kasar Niger
    Wanda Hakan Ya Kara Jefa Fargaba A Zukatan Mutane gameda Halin da Kasar Niger za taIya Faada wa.
    Keywords Tittle
    1 An gargadi Nigera Tare da Jan Kunne Akan In Suka Yaki Niger Russia (Rasha) Za Ta Yakesu.
    2 Niger Tana Cikin Matsala France Ta Janye Sojoji da Mutanen ta
    3. Abunda Zai Iya Faruwa. A Kasar Niger Bayan Faransa (France) da Ta Janye Sojoji da Mutanen ta

Komentáře •