Innalillahi jaruman kannywood suna Jimamin Rasuwar Sulaiman Alaqa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Hausa film stars in the Kannywood industry continue to mourn the death of their business partner Sulaiman Uba Tofa, also known as Sulaiman Alaqa.
    He died on Monday after a long illness, according to his colleagues.
    Taurarin finafinan Hausa a masana'antar Kannywood na ci gaba da jimamin rasuwar abokin sana'arsu Sulaiman Uba Tofa da ake kira Sulaiman Alaƙa.
    Ya rasu ne a ranar Litinin bayan fama da jinya, kamar yadda abokan sana'arsa suka bayyana.

Komentáře • 1