Bintu da tafida na saneku nafi sanan bintu segiya.amman sauran komei yayi kyau sosai gaisuwa ta mu samman ga mai girma mai martaba Allah ya qara basira ya iya magana ❤❤❤ Form Botha na 🇳🇬 🇨🇲
Kai Abale ka dena daukko wuqa a film, dan Allah director a kiyaye ta haka masu raunin tunani da qanan yara suke kwafa ga kuma nuna satar mutum kmr ma Abale ne ya saci uncle dinsa, da shigar su Momee Gwambe ta tight dress, a kiyaye fa dokikin Allah a duk halin da ake sai Allah ya kiyayemu
Allah sarki yakubu Muhammad sarauta tayi ma kyau
اللهم صل على محمد وال محمد ❤
Allahuma ya muqallibal quloob thabit qoolubana ala dineek
On god From Ghana 🇬🇭🇬🇭🇬🇭
RABBANA ATEENA MINLLA DUNKA RAHMATAN WAHAYYI LANA MIN AMREENA RASHADA Ameen ya, Allah
Yayi kyau
🎉🎉@@SaadatueMuhammad
Amen y Allah
Ameen souma ameen
ww@@SaadatueMuhammad
Yakubu Muhammad my best Actor ❤
MaSHA Allah sairiyayi sosaifa ya allah kasa annabi muhammado S 🤲 A 🤲 W 🌙 yacecemu alahira❤
S.a.w.Ameen
Sallallahu Alaihi Wasallam Ameen
Alhmdllh allah ya karamana soyayyar annabi muhammadu S ❤A❤W
Ameen ❤
Don Allah Mu'azzam Ya Aure Halima, prince yayi zaman lfy da Faiza, Bintou ta'auri Abale kawai🤣🤣😂😂😂😂kowa yahuta
Aikwa antaro mach kaima kasan abinda baze yuyubane
You be bad guy😂😂😂
Wanna gaskiyane Yakubu Muhammad ya kamata abashi sarautar Kano wlh
Wallahi KAKA😎 Haushi🙄
Yake Bani Yadda Baya Girmama Manya 😏 Rashin kunyar yayi yawa
Ni Sam shi kansa yaron ne baya birgeni😂idan aka zo gidan su Jan film din nake
@@suwaibaahmad7335 HaHaHa 😂 Lalle kin fini tsanar sa, Kuma Gashi suna cin lokaci shida baban sa
@@mahammadmbsdamasak2229 😂😂Walh Allah
Nima da anzo wurinsu wuce wurin nake banason gani haushi wurinsu yake bani
@@AfiyatuDalhatu-vm3ku
Gaskiƴa Ƴa kamata A Gyara, Daga Shi Har DADA Babu Abin Karuwa tare dasu, Ga Kuma Cin Lokaci
I just love Mu'azzam wallahi. Very good actor 👍
❤❤😅
Masha Allah wannan film din yayi kyau sosai wannan satin yafi nakoyaushe kyau Allah yakara daukka wannan shiri Allah yayi jagora ameen ❤❤
Thank you so much sarki Ali nuhu Ina ma'ace Kaine director film din Izzar so
Bintu da tafida na saneku nafi sanan bintu segiya.amman sauran komei yayi kyau sosai gaisuwa ta mu samman ga mai girma mai martaba Allah ya qara basira ya iya magana ❤❤❤ Form Botha na 🇳🇬 🇨🇲
Kayi a banza mara 🧠,tunda baka san shirin film ba
Je suis très contente de votre film
Gidansu kaka fah baida wani amfani a film dinnan
Wallahi kuwa
Kwarai kuwa duk jakanci ne
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira
Macha Allah Nagaba nawa ✅ yayi 💯✍️✅
Gaskiya yakubu Mohammed ne ya kamata abawa sarautar kano 😅😅
Very very fantastic
Macha Allah
Gaskiya tallah yayi yawa tnx
Masha Allah watching from sudan
Ni aganina abale kamata yayi atshe yanatsaya talakka saboda ƙarfin da akabashi❤❤🎉🎉
Ykk
Ba Abinda yayimin dadi, kamar za, a saki bintu 💃💃💃
Allah yagafarta wa babana❤
Amine
Ameen
Amin Allah ya mishi rahama
Ameen
Ameen y Allah
Masha allah watching from dakata kawaji
Masha Allah watching from Singapore ❤
Hlo
Masha Allah watching from cameroon 🇨🇲🇳🇬🙏
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪
masha alla
❤❤❤❤❤❤❤
8:13
Masha allah from Algérie 🇩🇿
Macha Allah watching from🇰🇼 Kuwait
Good work. I love this series . Thank you maishadda global resources.
Kai yau kowa sai ya san naji dadin kallon fim din nan 😂😂😂😂😂😂😂🎉🎉🎉😂😂😂😂😂😂😂😢😢😢😢😢😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊😅😅😅😅😢😢😢😢😮😮😮😮😮😮 kai Ali nuhu duniya wlh🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤
From Cameroon 🇨🇲
Nima ustaz Nike tausayi 😢kaico talaka bawan Allah ne
Kai Abale ka dena daukko wuqa a film, dan Allah director a kiyaye ta haka masu raunin tunani da qanan yara suke kwafa ga kuma nuna satar mutum kmr ma Abale ne ya saci uncle dinsa, da shigar su Momee Gwambe ta tight dress, a kiyaye fa dokikin Allah a duk halin da ake sai Allah ya kiyayemu
Nice advice
Wallahi hakane Nima abun haushi yakebani susuka wash tsinanu kaya
Salati goma ga annabi s a w watching from Libye 🇱🇾
صل الله عليه وسلم
Allah sarki uztaz😢
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Kuyita shirmenku 😂andawo labarina da kushiyata ko ku nutsu ko mufece 😂
I'm in love with halima ❤❤❤
Masha Allah, Gaskiya film din nan ya hadu! Allah ya qara basira. Kudos to all the film crew & more grace to your elbow King Ali Nuhu 🙌💪🔥
Supplication to our lovely prophet Muhammad S.A.W we're welcoming HRH MSLS II Emir 14&16 and till died
❤❤
Look at this Momo,who is talking about this Mr no life frm sarki
S.a.w
❤🎉❤
Died or death bro😅😅
Yau gaskiya gidan sarauta be burgeniba yau
kaidai tafida bakinka ba kanin kafakabane wlh sai tererekake❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂
Sgjvk'kv
❤
Qcqgfnk 1:04:39
😂😂😂😂
Masha Allah ❤️
Masha Allah
Wallahi yakubu Muhammad yana magana irin na SLS
Irin tawa kuma
Haka ne walahi👍👍👍
SLS?
@@iliyadoma5457😊
Yana nufin sunusi lamido sunusi@@sakinadeeni4713
Shafa barade ❤❤❤❤
Masha allah very nice ❤❤❤❤❤
Rabbana atina fid duniya hasanatan wafil akirati hasanatan wa qina azabar narr
Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉❤
Wllhy na tsani wajen kaka😮😢
Gaskiya banji dadi ba da za'a saki Bintu
Hmm ai Hakan itace ta jawo
Ai wlh gara hk tunda haryanxu batayi regreating ba
Wlh AI maganinta kenan yar banxa Maran rabo
@@BintaAbdullahi-lu4he wlh fa dama ya Aure Halima 😂🤣
❤❤
صلى الله عليه وسلم 💓
Good job 👍
صلى الله عليه وسلم ❤❤❤❤
Masha Allah whiching from ado ekiti, ekiti state Nigeria
Tafida fa yasami kasuwan ci😂😂😂
good yayi daidai thank
Tafida gaskia akwai gulma da son koudi sohon banza ne😂😂😂😂
Macha Allah ❤❤❤❤❤❤❤
Kai aregemuna talla yayi yawa
Boss man Allah qara daukaka nasara kullum
merci ❤❤❤❤❤❤❤❤
Mâcha allah ❤❤
masha allah
MashaAllah ❤❤❤
Yayi dadin🎉❤
Tafida pah anata cin kasuwanci😂😂😂😂
That's great gidan sarauta
Halima my dear 😘😘😘😘
A Gaskiya maganar tafida tayi yawa bai kamata ace Tunda sarki ya hanasa ba kuma ya hanu
tafida ba ƙaramin munafiki bane ba ai
tafida ba ƙaramin munafiki bane ba ai
Halayyar fadawa kenan a masarautu. Itace ake nunawa
But it's making funny wlh😢
Allah sa su sare mishi wuya ma dan iska😂😂😂
Waouh Good
Masha allah
Kai Wannan kakan Wawa ne 😢
More talent HRH ALH. Yakubu Muhammad
I like baba tafida I swear
Tafida Allah ya shiryeka
Kasuwa nata kyau ma tafida😂😂😂
Tafida bala’iii ne 😂😂😂
Gaskiya akwai gyara kalmar ku naciwa asiri yafi karfinku asiri ya kama annabin Allah inde fada karwa kuke
Wannan gaskiya ne
I'm watching from amarawa
Very good 👍
Kai Dada haba dan Allah 😢
Macha'allah aiki yayi kyau ❤️ allah ya kara bassira
MAshA alla
Gaskiya ya kamata ace Baban Kaka ya bai yana Kuma fitar da iya yen bintu a garin ba mafita bane
Mash Allah ❤Watching From Sudan 🇸🇩 🇸🇩🇸🇩
masha allah wannan film yayi kyau sosai wlh
ALLAH Sarki mu'azzam. Son maso wani koshin wahalar.
Yaya Bello banda tuban muzuru fa😂😂😂tafida ka kiyaye mufa kaida bintu kun fara isar mutane 😂😂😂😂🎉🎉🎉❤❤❤🌺🌺🌺🎊🎊🎊🥳🥳🥳🤩🤩🤩🥀🥀🥀🥀
Gaskiya tafida bamutumin kirki bane wllh sabida akan kudi ba, abinda baze yiba wllh allah karabamu da irin wannan mutun 🙌🙏
Yaya Prince anji kunya😮
Tafida nawa ikon Allah inayinka shima da yayi laifin baiji kunyan zuwa bahhh se kaiiii❤❤
Tafida fadi ba atanbayeka ba 😂 waishi dole saiya tona asiri😂
Dan Allah kar ku fasa Sakin bintu
Fantastic, it's now that I have enjoyed gidan sarauta More as bello and yarima they together now.
Alhamdulillah watching from canada 🇨🇦🇨🇦
Very very much for All actors watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬😘
Masha Allah Watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤