Mijina ne ya bani kwarin gwiwar shiga fim din Fatake kuma har yanzu shi yake karfafamin gwiwa

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 4. 09. 2024

Komentáře • 234

  • @yarimanamakkah1640
    @yarimanamakkah1640 Před 10 měsíci +7

    Dan zatin Allah malamai sushiga lamarinna dominkuwa tana soyaya ganitsuwa wlh fatan alkhairi kakata amina Allah ysakudena keda mijinki

  • @dahirubala9586
    @dahirubala9586 Před 11 měsíci +5

    Amman Allah wadar wannan miji naki don ba musulmin qwarai bane inba sakaran miji ba wazaibari matarshi tayi mu Amala da wani namiji

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 9 měsíci

      Kuma ana haskawa duniya qiri qiri

    • @HaulatNasir-th5nq
      @HaulatNasir-th5nq Před 6 měsíci

      Kwarai ma kuwa,dan duk musulmin kirki bazai aikata haka ba,addayyus ne

  • @user-il1vk7nd6s
    @user-il1vk7nd6s Před 6 měsíci +2

    Tofah saikirike masa amanasosai mijinnaki yayikokarifahsosai sabodaya boyekishinsa sosai masha Allah

  • @aishatsadiq
    @aishatsadiq Před 8 měsíci +6

    Subhanallah,mlm Amina kiji tsoron Allah,mijinki da dukkan danginki dana mujinki suji tsoron Allah,suma wadanda suka sakaki a film in nan suji tsoron Allah,Allah ya ganar damu baki daya,ya karemu da fadawa sharri irin na yahudawa da nasara,.Amin,Allah ya shirya.

    • @usmanshehu4018
      @usmanshehu4018 Před 7 měsíci

      Wannan gaskiya ne wlh Tana yawo Babu hijabi Amma ko kadan baa tsawatar dracator Shima Bai kyauta ba😊

    • @nafsykenny
      @nafsykenny Před 6 měsíci

      Amin

    • @aboukhalil7625
      @aboukhalil7625 Před 5 měsíci

      Mamana ta kaina Allah yatemaka se anyi hakuri Kuma da surutun mutane ki kwantar da hankalinki tinda mujinki ya amince magana ta kare

    • @abdoulhafizousani6279
      @abdoulhafizousani6279 Před měsícem

      Dan shegiya

    • @abdoulhafizousani6279
      @abdoulhafizousani6279 Před měsícem

      Dan shegiya

  • @user-hk4or1qc7n
    @user-hk4or1qc7n Před 11 měsíci +5

    Haba my sister shine wani gurin kina fitowa ko kalabi babu bay daceba wallahi mace gidan mijinta shine rufin asirinta

    • @ameenaabdulqadir5208
      @ameenaabdulqadir5208 Před 11 měsíci

      Please awana fim tataba fitowa

    • @user-jg9ul2zl3d
      @user-jg9ul2zl3d Před 11 měsíci

      Gaba daya musulman ghana basu saka mayafi, dankwale shine mayafin su, haka ghana suke

    • @ameenaabdulqadir5208
      @ameenaabdulqadir5208 Před 11 měsíci

      @@user-jg9ul2zl3d kenan yar gana ce

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 11 měsíci

      Hakafa wani gande gande akan Titi, mu Nigeria ko budurwa ba zata fita hakaba bare me aure, komai qanqatar mayafi ta yafa sai de idan ba musulma ba, ko arna a Nigeria wasu suna sa mayafi musamnan na Arewa

    • @ameenaabdulqadir5208
      @ameenaabdulqadir5208 Před 11 měsíci +1

      @@sakinadeeni4713 Yan matan yanzudai kamar shigarta suke sufita mayafi awuya afito titi kuwa shedai ALLAH kyauta

  • @usmantijjani2667
    @usmantijjani2667 Před 11 měsíci +7

    Gaskiya bantaba ganin sakarai a duniya irin wannan mijin naki ba tab Allah wadaran wayewa

  • @Abbakarsulaiman8776
    @Abbakarsulaiman8776 Před 10 měsíci +3

    Gaskiyar magana wlh akwai matsala Allah dai ya shiryeku

  • @Ebraheemkhaleel2479
    @Ebraheemkhaleel2479 Před 10 měsíci +2

    Can't wait to see part 12 after labarina sai fatake best of best.
    And I like your simplicity wallahi.

  • @SanissiBBA-sx5gm
    @SanissiBBA-sx5gm Před 10 měsíci +3

    Allah ya chiryeku wannan kamar wasa dawuta da fetirne kukeyi

  • @HaulatNasir-th5nq
    @HaulatNasir-th5nq Před 6 měsíci +1

    Wa iyazabulluh, musulmai amma da aiki irin na arna,tana matar aure,tana film, idan har mijinta bai tuba ba,ya hanata film,ya mutu cikin wannan hali, manzon ALLAH (S A W) yace dan wuta ne,da drctor,da artist din,da iyayenta,da ita kanta sun aikata babban kuskure,matar aure kazantar tayi yawa wllhi😭

    • @sunnatv2166
      @sunnatv2166 Před 4 měsíci

      Kai Malam kaji tsoron Allah, a ina ka karanta wannan hadisin ??

  • @salimauwal6074
    @salimauwal6074 Před 10 měsíci +1

    masha Allah ❤yayi yayi ❤mallama ❤fatima a shirrin fatake ❤a zahirince kuma ❤Amina umar ❤a'to da kyau ❤ inai'miki kyakyawan fatan alkairi arayuwa insha Allah ❤
    kuma inaso insanar dake cewa wlh shirrin fatake yana matukar burgeni sosai ❤kuma haryanzu ina kallashi
    yanzu hakama ina djiran épisode 12
    na gaba insha Allah ❤

  • @user-hk4or1qc7n
    @user-hk4or1qc7n Před 11 měsíci +9

    Wallahi abun mamaki yake bani wallahi Allah ya sa mudace Allah ya sa mucika daimani hmmm duniya tazo karshe

  • @mohammedanyass
    @mohammedanyass Před 8 měsíci +1

    Wallahi in son SADIQ SANI SADIQ Ni Dan Ghana ni Muji dadi kwarai da wanna film munku na Ghana Allah ya taimaka muku alfarma SAYIDUNA MOHAMMED RASUULULAHI SALLALLAHU ALLAIHI WASALLAM AMEEN YA RABBI YA ALLAH SADIQ MA'SALAM

    • @HaulatNasir-th5nq
      @HaulatNasir-th5nq Před 6 měsíci

      Inshaallah ALLAH bazai temakesu ba ,miye abin burgewa,matar aure

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 Před 11 měsíci +8

    Wa iyyazu Billah. Allah ya shirya Amin
    Daman sai ka zauna da mutane kala kala zaka gane yan’ Nigeria akwai kula da addini musamnan Arewa a Arewar ma Kano, wallahi ba yabon kanmu nake ba kuma koda ace larabawa ne, sai de kawai mu yiwa Allah godiya Alhamdu Lillah

  • @user-sl8lw3ui1r
    @user-sl8lw3ui1r Před 5 měsíci

    Ameen thumma Ameen inaso naganki fateema❤❤

  • @yusufmaiwakatv2702
    @yusufmaiwakatv2702 Před 4 měsíci

    Allah yshiryemu Ameen

  • @ummuabdullaah7823
    @ummuabdullaah7823 Před 11 měsíci +5

    Laaa yadkulil jannata dayyusun walaa yajid rihuhaaa...
    Mara kishin matar shi ba zai shiga aljanna ba kuma ba zai ji ƙamshin ta ba

  • @jikanballatvchannel7015
    @jikanballatvchannel7015 Před 10 měsíci +4

    I like Hausa Ghana❤

  • @hajiafatash115
    @hajiafatash115 Před 9 měsíci +2

    Alhamdulilah I pray I will one day join the team Insha Allah ❤😊

  • @user-db8yh7kh1y
    @user-db8yh7kh1y Před 11 měsíci +3

    Allah kabani mijin da xe xamtomin makullin shiga aljannah 😢 wannan lalaci har ina

  • @abdrahmaneibrahima5530
    @abdrahmaneibrahima5530 Před 6 měsíci +1

    Gaskiya Mijin ki bay kewtabah da yabarki

  • @user-vy6ib2ml8o
    @user-vy6ib2ml8o Před 9 měsíci +2

    ❤❤❤❤❤ mâcha amina allah chikara basira fatima tuki chiri

  • @nuhuhussain9551
    @nuhuhussain9551 Před 7 měsíci +2

    allah dai yakyauta, ga yan kannywood wasu basuda imani tsaf zasu yaudareta suyita mata allura, kokuma kawalai su dunga hadata da yan siysa'

  • @user-no1ii9ok8b
    @user-no1ii9ok8b Před 9 měsíci +2

    Wai Wai Allah yashiyar damu.

  • @RabilunBaga
    @RabilunBaga Před 4 měsíci +1

    Wow Fatima ❤❤❤

  • @nagudutv
    @nagudutv Před 6 měsíci

    Allah Ya sawwake.

  • @hadjiaaishayahyamossimaiga121
    @hadjiaaishayahyamossimaiga121 Před 7 měsíci +1

    Masha Allah ❤❤❤❤❤🥰🥰 I love you my fafima

  • @user-db8yh7kh1y
    @user-db8yh7kh1y Před 11 měsíci +8

    Lallai mudena raina maxan nigeria ko ba komi suna kare mutumcin mu 🤔🤔

  • @user-ov7nr4ei2k
    @user-ov7nr4ei2k Před 6 měsíci +2

    Gaskiya mijinki baikyautaba

  • @HafsatAbubakar-ph1mg
    @HafsatAbubakar-ph1mg Před 9 měsíci +4

    Toh fah wata masifa zata shigo ma aurata zasu fara film Allah y kyau ta

  • @ummulkhairibalarabe8198
    @ummulkhairibalarabe8198 Před 11 měsíci +4

    Allah mai iko

  • @user-iu4px6px3z
    @user-iu4px6px3z Před 10 měsíci +1

    Macha allah chari datake yayi kaiwoi

  • @ssouana4385
    @ssouana4385 Před 11 měsíci +2

    Gaskiya mijinki wawane

  • @user-lo4jg7rv1w
    @user-lo4jg7rv1w Před 9 měsíci +2

    Masha allah ♥️

  • @JohnAlanga-bt4cy
    @JohnAlanga-bt4cy Před 10 měsíci +2

    Your movie is very impressed, good woman.

  • @user-sl8lw3ui1r
    @user-sl8lw3ui1r Před 5 měsíci

    Masha allah ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @maryamabubakar-uf1bg
    @maryamabubakar-uf1bg Před 11 měsíci +2

    Masha Allah Amina Allah yakaradaukaka

  • @TahirAbubakar-ef1zg
    @TahirAbubakar-ef1zg Před 5 měsíci

    Masha allah

  • @abusufianumubarak4988
    @abusufianumubarak4988 Před 10 měsíci +1

    Fatima u like food ooh Ghana all the best

  • @user-gu3uw7qd7z
    @user-gu3uw7qd7z Před 6 měsíci +1

    Wannan shi rinyanabirgimu❤

  • @TersooUdede
    @TersooUdede Před 3 měsíci

    I love this movie

  • @user-vs8jb6xz7g
    @user-vs8jb6xz7g Před 10 měsíci +1

    Masha Allah allah yakara basira❤❤

  • @abubakarmahmud815
    @abubakarmahmud815 Před 11 měsíci +3

    Wlh lokacin da gan fim din sey naji ina matukar gaunar fimdin amma danaji labarin wai juruman tanada aure har gabana yafadi dan allah meye wannan ne har da matar aure a fim wannan abu bayyiba yar uwa ingayamiki wani abu wallahi summa tallahi mijinki baya gaunarki inda yana gaunarki wallahi bazai barki ba har kici fim har ma kuna maganar soyayya da wani Allah dey ya kyawta

  • @AminaAliyu-dr8dh
    @AminaAliyu-dr8dh Před 3 měsíci +1

    Kuma Amma meyasa kika daina film din fatake

  • @user-om9uu7iv5s
    @user-om9uu7iv5s Před 7 měsíci +1

    Wai dama kina da aure gaskiya bai daceba wlhy yan film kuji tsoron allah

    • @user-oe4zw8bc1b
      @user-oe4zw8bc1b Před 7 měsíci

      What yr fucking business if she is a married woman buh still act... ones fracking tradition doesn't affect the other.... don't forget she is not from yr fucking country 😠😠😡😡

  • @abdullahimuhammad5823
    @abdullahimuhammad5823 Před 11 měsíci +7

    Mijin naki baida kishi ya baki kwarin guiwa kiyi firm da mazaje ki zama matar wani ko yar budurwar wani kina masa abinda kike masa na biyayya koma fiye
    Gaskiya kin auri marar kishi

    • @user-jg9ul2zl3d
      @user-jg9ul2zl3d Před 11 měsíci +1

      Wasan kwaikwayo ne ai,

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Před 11 měsíci

      Sannan tace maka a kabilarta ba komai bane

    • @bacanseabdul5500
      @bacanseabdul5500 Před 11 měsíci +2

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp
      A Addininta fa?

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Před 11 měsíci +2

      To addini kowa da irin fahimtarsa akaifa,bari nabaka misali,Turkey,kaga su basusan mayafi ko hijabi ba,dankwali suke daurawa kadai,kalli matasansu ma kwata kwata basa yawo da dankwalin dukka,amma su atasu fahimtar sunce Allah baice dole sai sun saka hijabi ba,hasalima tsaurin addini awajensu wai injisu yana haifarda ta addanci,kaga tasu fahimtar kenan,kuma babu yadda zakayi kacemusu ba musulmai bane
      Kalli england kwanaki ko london ce na manta wanda sukace sunma fahimci mace zata iya limanci,kuma har yanzu akasar akwai masallatanda mata ke limanci,suma wai haka suka fahimta😅😅😅abun dariya
      toh shi addini kowa data fuskar da yake fahimtarsa,wanima a upside down ya fahimceshi amma dai shi anasa ganin akan daidai yake
      so bama ita kadai ba,akasarin yan kasar ghana ayadda suka fahimci addini wannan ba komai bane tunda ba wani mugun aiki take aikatawa ba

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Před 11 měsíci

      And karka manta,duk da dai ni anawa ganinma mutanr sunwa hadisin wata fahimtar daban,Suna cewa Allah da zuciya yake aiki baya duban aiki ko siffa
      Toh atare da mutane basu fahimci hadisin ba,atawa ganin kenan
      Don Allah yana duba da zuciya kadai baice kafito tsirara ko kayi iya shege kace wai a zuciyarka ba haka bane,hasali ni anawa ganinma ai siffa tana daga cikin alamomin da ake gane nagarta da tsarkin xuciya
      To amma ya muka iyawa wanda ya fahimci nasa fahimtar??haka zamu barshi kai muyi fatan Allah sa mudace

  • @aishamuhammadaudiaudi3392
    @aishamuhammadaudiaudi3392 Před 7 měsíci +3

    Inna lillahi😢da aure kina fim?Kuma ki fito a matar wani?san nn kinata yawo tsirara?ba mayafi?Gsky ni abun bai burgeniba kwatakwata😡Tur da wan nn miji naki wlh. Ina sanki a cikin shirin wlh,Amma Jin kinada aure kikayi wlh sai naji ba dadi.

    • @nagudutv
      @nagudutv Před 6 měsíci +1

      Abun dai kam sam bai yi dadi ba.

  • @AuwalAbdallah-xr1qg
    @AuwalAbdallah-xr1qg Před 2 měsíci

    tabbas Fatima yar Ghana tafi dacewa da wannan film na fatake.

  • @shamanshahid9519
    @shamanshahid9519 Před 10 měsíci +4

    Wlh ko tattama banayi wannan mijin naki daiyyus ne wlh kuma baya sanki baya kaunarki ko kakadan gsky 😂

    • @nagudutv
      @nagudutv Před 6 měsíci

      Da alama kam dai.

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d Před 11 měsíci +2

    Ashe da aurenta lallai mijinki ya yarda Dake, bayan haka gsky kinyi qoqari tunda shine film d'inki na farko 🥰

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp Před 11 měsíci

      Gaskiya dai,kuma ita Allah yasa tarike masa amanar kanta yadda yadace

    • @user-of1it5bo2d
      @user-of1it5bo2d Před 11 měsíci

      @@ZulaihatFaisal-ge2zp Ameen 🤲

    • @abubakarmahmud815
      @abubakarmahmud815 Před 11 měsíci +1

      Yar uwa ba wani yerda anan kawai baya gaunartane kwata kwata

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 11 měsíci +1

      Wana irin yadda a sa6awa mahalicci gsky be dace ba, wai harda saurayinta matar aure da ita koda bata da aure haramun ne hadakar mace da namiji ba wata lalura
      Ba aiwa kowa ladabi a sa6awa Allah koda iyayanka ne ko mijinka. Allah ya shirya Amin

  • @maitalaAbubakar
    @maitalaAbubakar Před 10 měsíci +3

    Amma wannan mijin naki baya kishinki Wani Kato yadinga kallon fuskan ki Allah sawake

  • @user-lu9oc9df8q
    @user-lu9oc9df8q Před 9 měsíci +1

    Masha Allah 👌👌👌❤️ ❤️❤️❤️

  • @yusufmusa5125
    @yusufmusa5125 Před 10 měsíci +3

    Lallai yakai dakiki tunda baya kishinki

  • @mubarakaisahofficial
    @mubarakaisahofficial Před 10 měsíci +3

    Most of the time in dare yayi shi yake kula da yara, inkuma na gama yazo ya dauke ni.... Hmmmm Allah daya gari bam bam

  • @bappaabdutv9992
    @bappaabdutv9992 Před 6 měsíci +1

    Menene asalin sunanki

  • @giftnarkisus8062
    @giftnarkisus8062 Před 7 měsíci +1

    More blessings Fatima

  • @user-lt4bt6nw8d
    @user-lt4bt6nw8d Před 10 měsíci +3

    Nidai banga abin bugewaba kasaki matarka kamar tinkiya

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Před 4 měsíci

    wow 😲 ashe matar aure ne ita, ama mijin ki baya kishi Akai ki wlh, gaskiya ki burge ni a film fatake sosai.

  • @mataimato1236
    @mataimato1236 Před 7 měsíci +1

    Inalabari miminikum hhhhhh yagayariya fatimakihadu❤❤❤

  • @user-fw6rg7ys1z
    @user-fw6rg7ys1z Před 7 měsíci

    Allah Sarka fatima Allah yas maidacea

  • @realqueen1795
    @realqueen1795 Před 7 měsíci

    I love this girl so much 😊

  • @maimunahassanmuhd5286
    @maimunahassanmuhd5286 Před 10 měsíci +2

    Madallah da mazan Nigeria musulmai wlh Muna kamanta addini. Wannan wani irin jahilci ne. Sam bai kishin ki har kina iya fada mtssw. Rayuwar Ghana sam vatai ba wlh

  • @aminaboukaribawa3409
    @aminaboukaribawa3409 Před 9 měsíci +1

    Mashaa Allah

  • @samailaisah5641
    @samailaisah5641 Před 8 měsíci +1

    Yes appreciation

  • @HamzaKadija-zz7wu
    @HamzaKadija-zz7wu Před 11 měsíci +2

    Wow so nice

  • @barristerkamalbuhari2913
    @barristerkamalbuhari2913 Před 6 měsíci +1

    Wasu maza yanwutane akan rashin kishi , wannan miji sakaraine

    • @nagudutv
      @nagudutv Před 6 měsíci

      Babban sakarai ma kuwa.

  • @AbdoulayeAisha
    @AbdoulayeAisha Před 14 dny

    Merci ok

  • @nasiryakasaishuaibu6063
    @nasiryakasaishuaibu6063 Před 11 měsíci +3

    Wallahi kar ya yarda ya mutu (zai sha duka) billahillazi

    • @ZainabSalisNaseer6414
      @ZainabSalisNaseer6414 Před 11 měsíci

      😂😂😂🤣

    • @mubarak7219
      @mubarak7219 Před 11 měsíci +1

      😂😂😂dama ya halatta matar aure tayi film ne

    • @UmmyElsadeeq
      @UmmyElsadeeq Před 11 měsíci

      Kila a maxahabar Ghana ba😂😂😂

    • @sakinadeeni4713
      @sakinadeeni4713 Před 11 měsíci

      To de fada masa, dayyus din yayi yawa. Allah ya shirya Amin

    • @tutararewa4334
      @tutararewa4334 Před 9 měsíci

      😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @fauziyahmad541
    @fauziyahmad541 Před 10 měsíci +2

    Wallhi wanan mutanan basusan Meye Aure ba har Aure yayi wanan lalacewar charrrr

  • @user-et6ul3up1z
    @user-et6ul3up1z Před 11 měsíci +1

    Ikon Allah hajiya Fatima

  • @user-gy4yn9py2z
    @user-gy4yn9py2z Před 3 měsíci

    Tab lallai wannan Rayuwa kome yanzu mitane suka dauki musulunci matar aure katangagga itace a fim tare da wani namijin daba muharramintaba

  • @ibrahimyau9504
    @ibrahimyau9504 Před 10 měsíci +1

    Tab indaranka kasha kallo matar Aure da film suba hanallah allah yashirya mana zuri a Baki daya

  • @usmanshehu4018
    @usmanshehu4018 Před 7 měsíci +1

    Amma meya kk yawo Babu hijabi a matsayin ki na matar aure a gaskiya mijinki baya qaunarki 😢

  • @WarakaMediaConceptsDevelopment
    @WarakaMediaConceptsDevelopment Před 8 měsíci +2

    Toh

  • @jikanballatvchannel7015
    @jikanballatvchannel7015 Před 10 měsíci +2

    Zuwa gaba sai ta saki wawan mijinta

    • @nagudutv
      @nagudutv Před 6 měsíci

      Akwai yiyuwar haka kam.

  • @sudaisaminu3559
    @sudaisaminu3559 Před 10 měsíci +5

    Amma wannan miji naki bai kyauta ba 😢

    • @YahuzaDanHajiya
      @YahuzaDanHajiya Před 10 měsíci

      kina kokari wajen acting din Amma me gidanki Yana cikin lefi

  • @fatimamukhtar2947
    @fatimamukhtar2947 Před 9 měsíci +1

    When you said "maigida" she thought mijin ta a film din😅

  • @user-yd2ek4rz9q
    @user-yd2ek4rz9q Před 6 měsíci +1

    Fatima kijizoran Allah kinda mijifa

  • @user-uj4yy7ng9j
    @user-uj4yy7ng9j Před 7 měsíci +1

    Baikamata ba gsky,kina matar aure kina fim ,allah ya shiryeku😢

    • @GgGg-wx1xv
      @GgGg-wx1xv Před 7 měsíci

      Gaskiyane wallahi nayi mamaki sosai Allah ya hada ya shirya

  • @JamilabadamasiBabayaro-pw6dl
    @JamilabadamasiBabayaro-pw6dl Před 11 měsíci +4

    Dan iskan miji kawae Kika aura, amma wallahi baya sonki

  • @bakardamisa9186
    @bakardamisa9186 Před 11 měsíci +2

    Allah wandan shi

  • @user-ww3kn8cl3y
    @user-ww3kn8cl3y Před 10 měsíci +1

    Yes of course

  • @abdoul3903
    @abdoul3903 Před 7 měsíci +1

    Allah ya kwta ama abun yayi muni sosay

  • @user-yl1jn5sn9y
    @user-yl1jn5sn9y Před 10 měsíci +1

    Ikon allah sai kallo

  • @user-yd2ek4rz9q
    @user-yd2ek4rz9q Před 6 měsíci +1

  • @muhmadunass6467
    @muhmadunass6467 Před 10 měsíci +1

    Oyoyyo Fatima 🎉🎉🎉🎉

  • @MuhammadNur-k9m
    @MuhammadNur-k9m Před 2 měsíci

    Good

  • @khadimibachiroudamagaram2983
    @khadimibachiroudamagaram2983 Před 11 měsíci +11

    Ko awai bana tunanin yuwar haka saboda inada tsabar kishi, tayama har zan yarda da sakarci irin wannan kodako zafin talauci zai kashe ni zan gwomma natabbata akai da dey na bar Matata taje aduramata camera agwadama duniya tana buɗe baki wajen tsarawa wani kalaman Soyayyan karya da sunan Film.
    Wlhy koda dariyarta nagani agaban wanda ba muharraminta ba na kanji zan cutu balantana ace wani Shasha dan Iska Maragaicin Darakta marar mutunci Wanda beda ban banci da girman gidan kanwarsa.
    Marar hankali da tunani kadayne zai aikata qazamiin aiki hakan dazei rasa wacece zaisa a cikin fimsa way se matar Aure, Haba Malam wlhy kasan cewa Shashancin ma nasa yakai inda yakay.. dan Allah Ga tambaya zuwa ga mai shirya wannan fim Producen ko shi Daraktan basa kishin Uwayen Su ne ? Ko kuma tsabar son duniya ne yasa su rintse ido Wajen aikata wannan ta6argaza haka kodey Jahilai ne kawai basuma san abinda suke bane? Dan Allah miyasa baza su saka Uwayensu ba, ko Yannensu/Kannayensu koma Matayensu ba? Idan har ba tsabar yaudara da renin wajen sakarkaru Irin wagga Mata.
    Toh way ma taya idan Kai ba Wawan miji bane ko kuma kai ne matar itamace Mijin da har ka iya goyamata baya dan asanta ina ganin koda zataso asanta ba ta irin wanga hanyar yadace ba. Sannan bana gani sa abun azo agani atare da kin biyayya ga magangan Manzon Allah (S.A.W) bijirewa UmarninSA dukkan wace daukaka idan ba ta hanyar da Allah ya yarda akaiba kayan banza ne duk sanin da duniya zata ayima matarka aharka film zai karamaka kima facema zubar da kimarku da ta ya'yanku haka kuma gobe kiyama zai iyasawa ku rasa lahiranku sakamakon wannan Shirme dafatan zaku farka daga barci idanma afim ne akeyin wani fim in toh Yakamata ku wartsake ku dawo cikin haiyacinku domin Aure ba wasaba ne Sunnahr Ma'aiki ne ﷺ .
    Muna addu'ar Allah Ubangiji ya inganta mana Imaninmu yasa mana kuma tsoronSa azukatanmu yasa mu dace yakuma bamu iko gyara farnar damuke akai don neman yardarSA da Soyayyan Fiyayyen Halitta Sayyiduna Rasullillahi Sallallahu Alaihi Wasallam ❤️❤️❤️

    • @HIKAYA24TV
      @HIKAYA24TV Před 11 měsíci +3

      Kai Wannan Irin Dogon Sharhi Ai Wahalar Da Kaine Kasani Wasu Mutanen Basa Da Banbancin Da Dabbobi A Mu'amalar Rayuwa

    • @Masaudu2
      @Masaudu2 Před 10 měsíci

      S a w wannan gaskiya ne ɗan uwana na karanta comment ɗinka tun daga farko har ƙarshe wlh kayi magana ta ilimi Allah subhanahu wata'ala yasa mudace alfarman Annabi Muhammadu S a w ina maka fatan alkairi Mas'ud Fulani daga ƙasar Libya 🇱🇾 ina rokon Allah yasa mu iya rike matan mu da kima da mutunci nagode sosai 🙏🏻 da ganin wannan comment ɗin ka sabida na ƙaru sosai inason naga mutum yana nuna kishin matar sa ❤

    • @Masaudu2
      @Masaudu2 Před 10 měsíci

      ​@@yarimanamakkah1640ni kam na karan ta shi har karshe kuma nima na ƙaru sosai ❤

    • @Masaudu2
      @Masaudu2 Před 10 měsíci

      ​@@HIKAYA24TVwlh yayi kokari Allah yasaka mashi da Alkairi na karata shi har ƙarshe ❤na ji daɗi sosai

  • @ukashagambo3287
    @ukashagambo3287 Před 7 měsíci +1

    Gaskiya nagiriya ba gana baci matan mu danasu zuciyar su ba iridayabaci

  • @IbrahimIbrahimdanauta
    @IbrahimIbrahimdanauta Před 4 měsíci +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @user-uh6ro7rs6w
    @user-uh6ro7rs6w Před 3 měsíci

    ونن. ابويايى🌷🌹

  • @user-co6kq4uh8q
    @user-co6kq4uh8q Před 10 měsíci +1

    Subhanallah 😢

  • @user-ve2su1ki6u
    @user-ve2su1ki6u Před 7 měsíci

    Wane irin rayiwane wannan allah bamu miji nagari matar aure a firm a llah ya shiryemu baki daya Amma wannan mijin ba sonki yake ba

  • @syoussoufneDanbaba
    @syoussoufneDanbaba Před 6 měsíci

    Wawww jarimata

  • @mataimato1236
    @mataimato1236 Před 7 měsíci +2

    Gaskiyane inayikifatima ❤❤❤

  • @abbabukarzanna4662
    @abbabukarzanna4662 Před 11 měsíci +1

    Dayyus kenan

  • @abdulazizalhassan506
    @abdulazizalhassan506 Před 8 měsíci +1

    Subhanallah

  • @MD_ALEEYU
    @MD_ALEEYU Před 10 měsíci +3

    Team Fatima say hi🥸

  • @Adamabubakar709
    @Adamabubakar709 Před 9 měsíci +1

    Matsalar sai naga bakya saka Hijab ko mayafi a mafi yawan farkon fitowarki wallahi ban taba zaton ke matar aure ba ce

  • @AminaMusa-ib1zz
    @AminaMusa-ib1zz Před 11 měsíci +2

    Tab badaqala matar aure da film to Allah y kyauta