Yazo a Qur'ani yazo a hadisi. zaka iya ambaton Allah ko istigifari akowane hali ko a zaune ko a tsaye ko a kwance ko tafe, saboda haka wannan maganar taku hayaniyace kawai الجواب: الحديث الصحيح: «كان الرسول ﷺ يذكر الله على كل أحيانه» رواه مسلم في الصحيح من حديث عائشة رضي الله عنها، وأصله في البخاري «كان الرسول ﷺ يذكر الله في كل أحيانه».
Kai a she da gaskene dariga dariga babu hujja kaikai Allah mungodemaka da ka rabamu da ita kullum sei kara kunyatamu kuke ,to Allah ye jikan iyayenmu da suka mutu da wannan akida ,😂😂😂
Babban shehinmu abin koyinmu sheik lawal Allah y kiyaye mana mai gidammu.🤗
Wallahi wannan yaran Ridwan be da kunya Ya Allah Ya Shirye shi
Masha Allah 🇬🇭
Allah ya saka wa mlm da Alkhairi.
Sheick Lawal 'ikon Allah.Allah Subhanahu Wata'ala yakaremanakai.
Masha Allah ❤❤❤❤❤
Malam ALLAH ya Kara lafiya Kuma ALLAH ya dau kaka Sunnah
الحمد لله على إيجاد مثل هذه المناقشة.
لو فعلها كل مشائخ السنة في جميع ولايات نيجيريا
Allahu Akbar ALLAH ya karawa malaman sunna lafiyah😆 1:43:40
Amee
Allah Ya yi muku jagora Malam Lawan.
Yazo a Qur'ani
yazo a hadisi.
zaka iya ambaton Allah
ko istigifari akowane hali ko a zaune ko a tsaye ko a kwance ko tafe, saboda haka wannan maganar taku hayaniyace kawai
الجواب: الحديث الصحيح: «كان الرسول ﷺ يذكر الله على كل أحيانه» رواه مسلم في الصحيح من حديث عائشة رضي الله عنها، وأصله في البخاري «كان الرسول ﷺ يذكر الله في كل أحيانه».
Kai a she da gaskene dariga dariga babu hujja kaikai Allah mungodemaka da ka rabamu da ita kullum sei kara kunyatamu kuke ,to Allah ye jikan iyayenmu da suka mutu da wannan akida ,😂😂😂
Ameen ya rabil alamina
Wannan dakiki ne