Bosho tv(Gidan Gwagware na 62) anyi walkiya

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 20. 08. 2024

Komentáře • 42

  • @amoduidris
    @amoduidris Před rokem

    Aduniya

  • @nafsonjtv8890
    @nafsonjtv8890 Před 2 lety

    Allah ya Barmuna ku Bosho

  • @ezzooalraqm5994
    @ezzooalraqm5994 Před 2 lety

    assalamu alaikum barkanmu da yamma nine danku Ezz El-Din Bashir dan kasar Sudan yana zaune a kasar Saudiya shugaba Bosho yana hutawa Uncle Daley ina tsoron fushin Uncle Daley Menene ni da kai ina yi maka addu'a da addu'a ta gaskiya a kasa ta gari kusa da kabarin Manzo, tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi, Allah ya karba mana da kai da ayyukanmu na gari, Allah kuma ya tsare kasar Nijeriya, kasarmu. Asalin kakanninmu.Gaskiya danka Izzuddin Bashir daga Sudan daidai yake

  • @shekatv7044
    @shekatv7044 Před 2 lety

    Baba bosho a tambayar mana da'ile wai iduwa tahau mota kuwa

  • @danmamakowanakaalgeria7031

    Hhhh daïle ashi abun babani anacin kudin yan daudo gaskiya yabaka kunya fa

  • @user-sf6qx7jb4q
    @user-sf6qx7jb4q Před 9 měsíci

    Hagudadama

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 Před 2 lety

    Hhh oga bocho ache ali ya ga ali kai jamaa maganar oga bocho gidan ba maya kuma nayada

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Před 2 lety

    Haba Da'ile, shikenan daga zuwan dan'uwanka ya kawo ziyara sai ka dinga masifa? Daga ubanku ya yanki jiki ya fadi, ya mutu. Iduwa kuwa ta kawo Sakon rabon gado, sai ka fara masifa? Haba Da'ile, Haba yayan Iduwa.......

  • @dankandehausa6557
    @dankandehausa6557 Před 2 lety

    Boshokenan

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 Před 2 lety

    Toh ana wata sai ga wata ache duka gidan haka suke ina oga bocho kar kayi fada da dan daudu

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 Před 2 lety

    Ai ni tun da ma can ban yarda da Da'ile ba. Amma Kuma, ina so ne mu bari muga ranan da Allah zai sa a yi walkiya kayan kowa ya bayyana..... Hahaha Bosho kada ka Kayle Da'ile ya Sha ruwa. Ni dai, a gaishe mini da Iduwa.....

  • @MusaAlhsan
    @MusaAlhsan Před 2 lety

    Aslm bosho Dan Allah kagayawa daile idanyajegida yagaidaminda iduwah

  • @m0hamedawali458
    @m0hamedawali458 Před 2 lety

    gaskiya dai da il alai kayi maganin bocho daga misurata Libya

  • @abdourahamanarji4259
    @abdourahamanarji4259 Před 2 lety

    Bosho abun fadi yasamu Daïlé seday kayi hakuri

  • @manetura2184
    @manetura2184 Před 2 lety

    Salam oga bosho kagaida iduwa nasan su oo zasucene manrigimane saboda asirinsayatonu dakaine bazai barmagananba sadoba ansamukuskuren takalmin malamin masallatin jalli haryanzu magananbaiwuceba sadodahaka mumabamubariba allah yasamudace naku manetura yobe🇳🇬 🇱🇾

  • @saminusanusi7489
    @saminusanusi7489 Před 2 lety

    Kyakyawar safeya tundaga yamacinta,akegani yaude munga asalin da,ile ajegida baba hahaha

  • @umarsalehmuhammad3697
    @umarsalehmuhammad3697 Před 2 lety

    Allah yakaro dubun nasara mai gida

  • @chiroma.abdulrahimmusa3374

    Gaskiya Da'ile anji kunya. Su Baba Bosho da Bashir Sawani ansamu abon fada. Wai ILUWA🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @abubakaribrahim9794
    @abubakaribrahim9794 Před 2 lety

    A he am

  • @HalimiSule-dp8hs
    @HalimiSule-dp8hs Před rokem

    Hhhhhh

  • @salisusadisu3694
    @salisusadisu3694 Před 2 lety

    Nima dai zanje ogere a gyarami tawa speaker

  • @ahmadadamu3709
    @ahmadadamu3709 Před rokem

    Anayi Muna jindadi iduwa

  • @habiboumoussamoussa2847

  • @manetura2184
    @manetura2184 Před 2 lety

    Oga bosho inason nombarka

  • @ben1616
    @ben1616 Před 2 lety

    Weyo allh
    So baba bosho ansamo aben sokana 😂😂😂😂

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252

    Assalamou aleykum waraha matullah, dawdun nan fa Bosho Kai ma kayi tinda ay kun zamna a ogere tare, Da'Ile hada mata maza a gidan Kenan, wai wai wai hoda dangin yin dawdu

  • @Bilqiss18
    @Bilqiss18 Před 11 měsíci

    Laugh wan kill me oh 😂😂😂

  • @manetura2184
    @manetura2184 Před 2 lety

    Lu kuna inalukacinda yasabosho agaba akanmaganantakalmi har ruwanzafi yasamar abutar alwalafa saida yazama abintausayi babannauwara mashedane😂😂😂

  • @AddiAddu-hv2ie
    @AddiAddu-hv2ie Před 4 měsíci

    Hhhhh😂😂

  • @user-qq9nq5dj7n
    @user-qq9nq5dj7n Před 2 lety

    Wallahi na dade ina son na sami lambar wayarka don mu kara damkon zumunci

  • @sarkisanda9024
    @sarkisanda9024 Před 2 lety

    Yau Daele ya shiga ukwu, bawan Allah 😂🤣🤣

  • @abdoulayewade9770
    @abdoulayewade9770 Před 2 lety

    Hhhhh kichirwa ta Samou rouwan cha,Ama d'aile bocho ya Samou abin fadi

  • @mubarakrabiu7874
    @mubarakrabiu7874 Před 2 lety

    Video smi

  • @comedyskitsworld3896
    @comedyskitsworld3896 Před 2 lety

    😂 Bosho dlan daudu. Kai, Daile yaga matsifa

  • @oumarabfj5871
    @oumarabfj5871 Před rokem

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @usmanabubakar347
    @usmanabubakar347 Před 2 lety

    Rrrrrrrrrrrr4

  • @shekatv7044
    @shekatv7044 Před 2 lety

    HHHHHH KAI JAMA'A YAU MUNGA YAR'UWAR DA'ILE WATO IDUWA, SAKO DAGA (SHAFI'U AHMAD SHEKA)

  • @ibrahimousmane4018
    @ibrahimousmane4018 Před 2 lety

    🤣🤣🤣🤣🤣

  • @tsahiroumahaman5345
    @tsahiroumahaman5345 Před 2 lety

    🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @user-sf6qx7jb4q
    @user-sf6qx7jb4q Před 9 měsíci

    Hagudadama

  • @baboukariramdane9872
    @baboukariramdane9872 Před 2 lety

    🤣🤣🤣🤣