A Fada A Cika tare da gwamnan Jihar Nassarawa Abdullahi Sule

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 28. 05. 2020
  • Wannan shiri ne da ke waiwaye kan alkawuran da 'yan siyasa suka yi wa al'ummarsu a lokutan yakin neman zabe a Najeriya.
    A wannan karon muna dauke ne da tattaunawa da aka yi da Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa a Najeriya. #BBCHausa #AfadaAcika #Muhawararbbc
    Subscribe:
    Website:
    Facebook:
    Instagram:
    Twitter:

Komentáře • 10

  • @abdallahismail9464
    @abdallahismail9464 Před 4 lety +2

    Muna godiya sosai BBC Hausa

  • @user-mf3gj9si7f
    @user-mf3gj9si7f Před 4 lety +2

    Nigeria kenan Babu wani Abu da zaka tambaya ace maka Anyishi kullum de su suna kanyi har sugama mulki basu kammalla ba, Allah yabamu shuwagabanne masu Adalci, Muna gudiya Da wannan Sheri BBC HAUSA

  • @ashirusamaila5781
    @ashirusamaila5781 Před 4 lety +1

    Allah yasaka da alkairi BBC da wannan shiri naku

  • @mrmoohtv3675
    @mrmoohtv3675 Před 4 lety +1

    Allah ka iya mana

  • @mohammedidrisdoma1725
    @mohammedidrisdoma1725 Před 4 lety +1

    Allah ya masa jagora

  • @malamaminukano1498
    @malamaminukano1498 Před 4 lety +3

    Assalamualaikum
    Wai Dan Allah yaushe ne zaa samu cigaba a najeriya ne wanda dan Kasar zaiyi alfahari dashi a duk inda yake a fadin duniya baki daya. Muna Godiya Sosai bbc daga Egypt

  • @murtalatv2752
    @murtalatv2752 Před 4 lety

    Da kyau

  • @xainabummeexeezeesarki5786

    A.A sule governor of Nasarawa state lafia Bare bari, Mtwss.

  • @mrmoohtv3675
    @mrmoohtv3675 Před 4 lety +1

    9ja tana chikin wani hali

  • @laddafamilys378
    @laddafamilys378 Před 3 lety

    wai meyasa bbc hausa basu chika wai wayo jahar kebbi achikin shirye shiryenku na a fada achika muna bukatar a gayyato muna gwam nan mu na kebbi muji irin taka tawar shi akan gwamnatin sa