Hira ta musamman da Mahmud Nagudu || Zakaran da Allah Ya nufa da cara

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 10. 10. 2023
  • Hira ta musamman da Mahmud Nagudu || Zakaran da Allah Ya nufa da cara.
    cikin tattaunawar Mahmud Nagudu yayi bayani game da yadda ya soma waka, tasirin da waka tayi a rayuwarsa da kuma irin kaluban da ya fuskanta a harkar ta waka.
    ku ajiye mana comment gane da yadda kukaji dadin tattaunawar.
    #bbc #bbchausa #hausa #hausamusic #Alanwaka #Ala #wakarHausa #sarauta #Nagudu #mahmudnagudu

Komentáře • 7