Yadda Hardware na Computer ke Aiki, da kuma yadda cikin Desktop Computer Yake.

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024
  • Acikin wannan videon zaku san cikakken yadda dukkan kowane sassan hardwares na jikin computer suke da kuma yadda suke aiki a saukake, animated video ne daya dauke mu dogon lokaci wajen hada sa don qaruwar masu bibiyar channel dinmu kyauta.
    Karda ku manta da Subscribe don ku sami sauran darussan Computer da muke dorawa.
    Mungode!!
    #smallwixard #Wixard Tech. Solutions
    Zaku iya Samunmu Kai Tsaye ta Manhajar WhatsApp a wannan Layin
    +2349070801010
    ko Kuma Email: smallwixard@gmail.com
    Facebook Page:
    web.facebook.c...
    Instagram:
    / wixard_tech_solutions
    Tiktok:
    / smallwixard

Komentáře • 7

  • @SchoolOfLife1.
    @SchoolOfLife1. Před 23 dny +1

    Masha Allah

  • @Mbrktechtube
    @Mbrktechtube Před 23 dny +1

    Allah ya kara basira

  • @simpletechclub.
    @simpletechclub. Před 23 dny +1

    Keep up the good work Brother

  • @2sgs01
    @2sgs01 Před 21 dnem +1

    Insha Allahu wataran arewa zata gyaru indai Ana samun irinku a yankinmu

    • @smallwixard
      @smallwixard  Před 21 dnem

      Gaskiya naji dadin comment dinnan naka. Allah ya qaro mana irinku, yakuma gyara mana Qasarmu da Arewa baki daya.🙏