Abunda Ake Jin Tsoro Wa Kasar Niger Shine_ Bala'in Da Syria Ta Shiga

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 21. 08. 2024
  • Akan Military coup wato Juyin Mulki da Soji/soja Tayi A Kasar Niger wa Shugaban Kasa Muhammad Bozoum da me time da gwamnatin democratic (demokradiyya) ta Kasar Niger.
    Bayan Sugaban Soji Na Juyin Mulki Na Niger ya nemi Agaji ko dauki na Taimako Daga Kasar Rasha(Russia) Ammah Vladimir Putin Shugaban Kasar Rasha. e Karbi wannan Tayi ba.
    It's Kuma Kasar Faransa wato France Ta Umarci Janye Jakadun ta da Yan kasanta Daga Kasar Niger
    Wanda Hakan Ya Kara Jefa Fargaba A Zukatan Mutane gameda Halin da Kasar Niger za taIya Faada wa.
    Keywords Tittle
    1 An gargadi Nigera Tare da Jan Kunne Akan In Suka Yaki Niger Russia (Rasha) Za Ta Yakesu.
    2 Niger Tana Cikin Matsala France Ta Janye Sojoji da Mutanen ta
    3. Abunda Zai Iya Faruwa. A Kasar Niger Bayan Faransa (France) da Ta Janye Sojoji da Mutanen ta

Komentáře •