KUKIYAYI AIBATA IYAYEN MA'AIKI KAFIN ACIMU DA YAKI RADDIN FASTOR DA YAYIWA MALAMAN IZALA AKAN IYAYEN

Sdílet
Vložit
  • čas přidán 11. 09. 2024

Komentáře • 6

  • @MusaLawal-fg8lc
    @MusaLawal-fg8lc Před 3 měsíci +3

    Gaskiya ne pastor ni Musulmi ne Amma anan kayi bayani Mai gamsarwa kamar yanda nayi Imani Annabin isa baean Allah ne to iyayen Annabin Rahma cikakkun yan Aljanna ne Mun gode pastor

  • @hassanmusasada4251
    @hassanmusasada4251 Před 3 měsíci +3

    Dukk mutunne da yakaryata Pastor daga abinda yafada, JAHILI ne, munafukan musulmai, har kiristocin sukare darajar Manzo Allah saw,

  • @auwalmusa9511
    @auwalmusa9511 Před 2 měsíci

    Wannan gaskiya ne pastor

  • @nafiuyusuf6591
    @nafiuyusuf6591 Před 3 měsíci

    Firauna Yana wuta

    • @hassanmusasada4251
      @hassanmusasada4251 Před 3 měsíci +1

      Mal Babu Wanda yashiga wuya KO Aljanna duk Wanda Yana Barzahu, Sai bayan Rashin kiyama