gambo abdurrahman
gambo abdurrahman
  • 10
  • 66 399
Yadda Sanatocin Najeriya ke ciyarwa a azumin Ramadan
Yadda Sanatocin Najeriya ke ciyar da talakawa a lokacin Ramadan.
RFI Hausa ta tattauna da Sanata Ikra Aliyu Bilbis mai wakiltar Zamfara ta Tsakiya, wanda ya bayyana damuwa kan halin da kasar ta tsinci kanta a ciki.
zhlédnutí: 38

Video

Za mu yi zaman dirshen har sai mun fitar da sakamakon zabe INEC
zhlédnutí 28Před rokem
Zaben Najeriya na 2023
Abincin da Manzan Allah ya fi so da kuma amfaninsa a jikin dan Adam
zhlédnutí 29Před rokem
Abincin da Manzan Allah ya fi so da kuma amfaninsa a jikin dan Adam
Hira tare da Dr Ibrahim Bello Dauda waya
zhlédnutí 61Před 2 lety
Hira tare da Dr Ibrahim Bello Dauda waya
Hira da Dr. Ibrahim Bello Dauda da ke neman kujerar shugabancin Najeriya
zhlédnutí 47Před 2 lety
Dr. Dauda dan asalin jihar Borno ne kuma kwararre a fannin ilimin akanta, yayin da ya bayyana wa RFI Hausa tsare-tsarensa na tunkarar matsalolin Najeriya kama daga rashin tsaro da tabarbarewar tattalin arziki
Dalilin da ya sa matasa ke aikin makabarta a Lagos
zhlédnutí 52Před 2 lety
Dalilin da ya sa matasa ke aikin makabarta a Lagos
Sojan da ya yi gadin Kabarin Annabi a lokacin yakin duniya
zhlédnutí 65KPřed 2 lety
Wannan tarihin na da muhimmanci, kuma yana da matukar kyau jama'a su san tarihin wannan gwarzon da ya yi watsi da abin duniya domin hidimta wa Annabi Muhammadu a zamanin yakin duniya na farko
Yadda Agege ta samo sunanta na asali da kuma nada Sarkin Hausawa na farko a garin
zhlédnutí 345Před 2 lety
Agege ta samo sunanta ne daga harshen yarbanci, wato Age-Ige, ma'ana masu saran itace, amma daga bisani Hausawa suka hausantar da kalmar zuwa Agege bayan ta yi musu nauyi a harshe. Ku kalli bidiyon domin jin cikakken bayani.
HAUSAWAN AGEGE NE SOJOJIN FARKO NA NAJERIYA
zhlédnutí 626Před 2 lety
Tarihi ya nuna cewa, turawan mulkin mallaka sun fara dibar sojojin Najeriya ne daga wani yanki da a yanzu ya hada da Agege da kewayensa shekaru 158 da suka gabata karkashin jagoranci Laftanar John Hawley Glover.
Sai an ba mu kudi za mu saki tarihin Masarautar Agege- Jami'ar Oxford
zhlédnutí 126Před 2 lety
Jami'ar Oxford ta Ingila ta ce, sai Masarautar Hausawa ta Agege ta biya ta kimanin Naira miliyan 5 kafin ta ba ta damar samun bayanai na tarihin Masarautar da aka rubuta a cikin wani littafi mai suna Blue Book. An rubuta littafin ne tun lokacin mulkin turawan mulkin mallaka na Birtaniya.

Komentáře