IBrahim BaBa
IBrahim BaBa
  • 36
  • 5 880
Shin AI zai karɓe dukkan ayyukan mu ?
Will AI take all our jobs ?
Tarihi ya nuna cewa, ci gaban fasaha na jefa ɗan Adam da kwarewar sa cikin tambaya. Yayin da fasaha ba ta daina haɓaka, dole ne kwarewar ɗan Adam ta cigaba ita ma.
Mutanen da suka iya daidaita kansu, kuma suka inganta kwarewarsu, sukan amfana da fasaha da fa'idojinsa... kuma waɗanda ba su yi hakan ba, suna yawan yin nadama daga baya.
_____________________________________
Through our history technology advancement put human capital and skill in question.
While technology doesn't stop evolving so should human skill.
People who manage to adapt and evolve their skills end up harnessing technology to their favour...and those who don't fall behind.
zhlédnutí: 61

Video

Blockchain explained in Hausa
zhlédnutí 210Před 3 měsíci
Me kuka sani game da blockchain? Wataƙila wasunmu sun manta cewa kayan aikin fasaha ne dake tallafawa cryptocurrency. A cikin wannan bidiyon, na yi shirin tunatar da ku muhimmancinsa kuma in ƙarfafa ku neman ilimin sa da buɗaɗiyar tunani. Ku bari mu koya kuma mu fahimci blockchain fiye da abin da kuka sani a halin yanzu, ko kuka ji, ko wanda kukayi imani dashi. What do you know about blockchain...
What is database? Answered in Hausa
zhlédnutí 203Před 3 měsíci
Curious about databases? Let's break it down in Hausa! Menene Rumbun Adana Bayanai? An amsa da Hausa Ever wondered how information is organized on the internet? @Malamiromba explains databases in a simple and easy-to-understand way, using the Hausa language. Watch to enjoy the simplicity of storytelling with @Malamiromba as he explains what databases are and why they matter. Learn how databases...
What is coding ? Answereed in Hausa
zhlédnutí 225Před 4 měsíci
Imagine you're the boss of a computer, telling it what to do by typing special instructions. That's coding! It's like giving superpowers to machines, making them do cool stuff like games, apps, and websites. It's all about creativity, problem-solving, and making your ideas come alive on screen. So, if you're curious about how computers work and will love making things, coding is your key to the...
How the internet works: explained in Hausa
zhlédnutí 183Před 4 měsíci
How the internet works: explained in Hausa Yanda Intanet ke aiki Bayani da harshen Hausa Tare da Ibrahim Baba ( MalamiroMBA)
E comerce, explain in Hausa
zhlédnutí 200Před 4 měsíci
Today, explained E-commerce and how Hausa people have been involved in trade. I am #Malamiromba I simply tech concepts in Hausa.
ƙirƙirarriyar fasahar AI
zhlédnutí 165Před 4 měsíci
Meet Malamiromba, the chef who's more than just a cook-he's a guide to understanding artificial intelligence! This video follows Malamiromba's cooking adventure, showing how it mirrors how computers learn. Watch as Malamiromba starts with recipes, just like AI begins with clear instructions. See him try new ingredients and techniques, similar to how AI learns from trial and error. Then, witness...
Introduction to AI in Hausa
zhlédnutí 1,4KPřed 4 měsíci
This is an introduction to Artificial Intelligence(AI) in Hausa Language. This episode covers how machine learning works. AI: Kwakwalwar comfuta/Artificial Intelligence ML: Koyar da Comfuta/Machine Learning AI: Literal meaning : A version made from scratch or locally made, it's typically used to connote some form of substitution. #ai #TechInHausa #technology #artificialintelligence #Hausa #Arew...
ChatGPT explained in Hausa. Bayani akan fasahar sadarwa ta ChatGPT
zhlédnutí 305Před 6 měsíci
In this video, I break down key concepts about ChatGPT and similar tools in both Hausa and English subtitles. Stay tuned for upcoming videos where I'll delve into AI, its tools, essential 21st-century skills, and how AI tools can assist you. We'll start by laying out the basics of AI. A cikin wannan bidiyon, na warware mahimman ra'ayoyi game da ChatGPT da makamantansa a yaren Hausa da fassarar ...
Nigeria's Tech Future: Blinken's Insights with @FisayoFosudo
zhlédnutí 30Před 7 měsíci
Nigeria's Tech Future: Blinken's Insights with @FisayoFosudo
Muhawara kan crypto da Blockchain a harshan hausa
zhlédnutí 87Před 7 měsíci
Muhawara kan crypto da Blockchain a harshan hausa
Explore the World of Blockchain: Join Malamairomba Podcast - Don't Miss Out!"
zhlédnutí 50Před 7 měsíci
Explore the World of Blockchain: Join Malamairomba Podcast - Don't Miss Out!"
LinkedIn Magic: Mabudin nasarar sana'a!
zhlédnutí 100Před 7 měsíci
LinkedIn Magic: Mabudin nasarar sana'a!
Linkedin Optimzation Presentation/Tutorial In Hausa
zhlédnutí 150Před 7 měsíci
Linkedin Optimzation Presentation/Tutorial In Hausa
Tech Talk with Expert Muhammad Ubale Kiru: Connecting the Dots in Tech
zhlédnutí 130Před 7 měsíci
Tech Talk with Expert Muhammad Ubale Kiru: Connecting the Dots in Tech
Introduction to Tech enabled Industries in Hausa
zhlédnutí 69Před 7 měsíci
Introduction to Tech enabled Industries in Hausa
Introduction to Careers in Tech in Hausa
zhlédnutí 91Před 7 měsíci
Introduction to Careers in Tech in Hausa
Goron Gayyata.
zhlédnutí 20Před 7 měsíci
Goron Gayyata.
Introduction to Digital Learning in Hausa
zhlédnutí 497Před 7 měsíci
Introduction to Digital Learning in Hausa
Zango na ɗaya- first episode
zhlédnutí 117Před 8 měsíci
Zango na ɗaya- first episode
Halayan da zan inganta 2024
zhlédnutí 104Před 8 měsíci
Halayan da zan inganta 2024
Tech basics: Abubuwan Da Ya Kamata A sani.
zhlédnutí 356Před 8 měsíci
Tech basics: Abubuwan Da Ya Kamata A sani.
Bayani akan 3MTT skills
zhlédnutí 282Před 9 měsíci
Bayani akan 3MTT skills
Practical steps to secure a work from home. Hausa
zhlédnutí 93Před 10 měsíci
Practical steps to secure a work from home. Hausa

Komentáře

  • @abubakarmuhammadmaaji3048

    Allah ya kara basira

  • @mubarakmuazu3181
    @mubarakmuazu3181 Před 3 dny

    Assamalu alaikum Dan Allah Kai mana Karin bayani Alan virtual assistants

  • @abubakrassidiq5170
    @abubakrassidiq5170 Před 3 dny

    Dan Allah Ina buqatar number ka.

  • @SuleimanAbdullahi-e4v

    Ended Oga❤

  • @AliyumuhammadTahir-e5u

    Allah kara basira

  • @Madinamunauwara01-wz7bd

    Masha allah ❤❤❤

  • @hammanadamasuleiman1484

    Masha allah

  • @ramlatuadam5130
    @ramlatuadam5130 Před měsícem

    Inaso nai joining the north hub

  • @MusaIbrahim-rb2hf
    @MusaIbrahim-rb2hf Před měsícem

    Ankoyar da ni

  • @MusaIbrahim-rb2hf
    @MusaIbrahim-rb2hf Před měsícem

    Msha Allah Ina so naganima

  • @2sgs01
    @2sgs01 Před měsícem

    Bayani afayyece Allah yayi kyakkyawar sakayya 🤲🤲🤲🤲

  • @HalliruSani-k5x
    @HalliruSani-k5x Před měsícem

    Assalama Alaikum Malam Allah yasaka da alkhairi dan Allah malam inaso inzama dalibinka sbd inajin dadin bidiyo yanka

  • @umaridrisumar26
    @umaridrisumar26 Před 2 měsíci

    Dan Allah yazanyi na koyi amfani da Ai please

  • @adamcytechnologytv4882
    @adamcytechnologytv4882 Před 2 měsíci

    Dan Allah ka bani number kah🙏

  • @habibusagirdayyabu
    @habibusagirdayyabu Před 3 měsíci

    Gaskiya na fa'idantu da wadannan bayanan na gode Allah ya saka da alkhairi.

  • @shamwilusaleh2744
    @shamwilusaleh2744 Před 3 měsíci

    Nicely lecture I love the Way you're talking

  • @abdullahishaq1493
    @abdullahishaq1493 Před 3 měsíci

    Nice one, kayi bayani yadda ya kamata

  • @IsmailSuleiman-rb5tv
    @IsmailSuleiman-rb5tv Před 3 měsíci

    Dan Allah ka ban ban tamu tsakanin Cyber security da kuma networking da data

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 3 měsíci

      Zanyi bidiyo akan wanan, idan kuma kana neman cikakken bayani personally kayi following ɗina a nan t.me/+Aw4MXrtthrIwODBk

  • @mikailharuna2129
    @mikailharuna2129 Před 3 měsíci

    Muna godiya

  • @Youngworldglobal
    @Youngworldglobal Před 3 měsíci

    Assalamualaikum how can I learn coding ?

  • @Jiddalive
    @Jiddalive Před 3 měsíci

    Interesting Allah yajikansu

  • @musaameenmk1407
    @musaameenmk1407 Před 4 měsíci

    Muna godiya

  • @voostech
    @voostech Před 4 měsíci

    Aiki yana kyau 🎉

  • @abubakarmuhammad132
    @abubakarmuhammad132 Před 4 měsíci

    Internet bawar Allah inji Albaniy Zaria

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 3 měsíci

      Malam ai ya dade yana kiran matasa su rungumi wanan fanni. Gane wa ne bamuyi ba

  • @abbakarsadeeq4259
    @abbakarsadeeq4259 Před 4 měsíci

    Wannan yayi Kyau sosai

  • @abubakarmuhammad132
    @abubakarmuhammad132 Před 4 měsíci

    Dr Ubale fa ajiyar Allah ne. Wannan channel din fa ya kamata duk wani matashin arewa yayi subscribing

  • @sofeeyahmuhammadali7274
    @sofeeyahmuhammadali7274 Před 4 měsíci

    Thank you sir

  • @abubakarmuhammad132
    @abubakarmuhammad132 Před 4 měsíci

    Fassarar ce tayimun sosai

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 4 měsíci

      Na gode Malam. Irin wanan comment naka, muke bara a wajan masu bibiyan mu domin mu gane abinda zamu yi gyara ko salon da zamu riƙe.

  • @ibrahimauwalisah6273
    @ibrahimauwalisah6273 Před 5 měsíci

    please wanna have some connection with you sir in other to gain more

  • @ismaaga6
    @ismaaga6 Před 6 měsíci

    Kudos

  • @osomuhammad-marufolorundam2307

    Kudos to guru Ibrahim Your could have been better translated to formal language and let not limited to your local language

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 6 měsíci

      Thank you. I thought the English translation would suffice. The aim is not to be biased but to encourage the technology adoption in the region where the digital divide is most prominent.

    • @osomuhammad-marufolorundam2307
      @osomuhammad-marufolorundam2307 Před 6 měsíci

      @@MalamIromba Be assured that all your guys from the northern region are now elites ( in western world) so please always consider the foreigners when dishing out a cool content like this Thanks and more beneficial knowledge

  • @abdulrahmansulaimaninuwa4846

    Assalmu Alaikum baban yayan mu kuma Oga agaremu gaskiya ina matukar jin dadin bibiyarka for all social media especially YoutTube and TikTok you do great sir gaskiya sai dai allah ya biyaka kuma zamu cigaba da maka addu'a, amma sir akwai abudaya da baka nuna mana ba a cikin wannan vedion yadda zaka saka keyword in akan LinkedIn dinka. ALLAH YA KARA LAFIYA

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 7 měsíci

      W/Salaam. Na gode sosai, Aaameen Eh, sanya tagline, ya ake sa su, da sauran wasu abubuwa duk ban kawo su ba. insh'Allaah, akwai wani series da nake so nayi a kan LinkedIn inda bidiyo ba ma zai kai minti ɗaya ba akan ko wani feature da yadda ake samar dashi insh'Allaahu. A ci gaba da bibiyata

    • @abdulrahmansulaimaninuwa4846
      @abdulrahmansulaimaninuwa4846 Před 7 měsíci

      @@MalamIromba insha Allahu

  • @hamzaabdurrahman4345
    @hamzaabdurrahman4345 Před 7 měsíci

    Good presentation may Almighty Allah bless you malam iromba I appreciated you

  • @amisco1
    @amisco1 Před 7 měsíci

    Good Presentations. keep Up

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 7 měsíci

      Thank you, Mallam Aminu, for your valuable contribution during the question and answers. I truly appreciate your participation and the knowledge you've shared with us.

    • @amisco1
      @amisco1 Před 7 měsíci

      @@MalamIromba ga link na youtube na czcams.com/video/zz0JR1DSb4Y/video.htmlsi=qQMP5pTbEfvbGgEQ

  • @learnwithdansalma
    @learnwithdansalma Před 7 měsíci

    Fatan alkhairi

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 7 měsíci

      Na gode, @learn_hausa_with_ease

  • @suleimandahiru9204
    @suleimandahiru9204 Před 7 měsíci

    Masha malama Ibrahim gsky ina jindadin wannan shirin naka Allah ya taimaka mu ya shige mana gava, da arewa muna samun irin ku da karatun da muke na fasaha da ya zo mana da sauki

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 7 měsíci

      Allaah sarki, na gode sosai Malam suleiman dahiru.

    • @suleimandahiru9204
      @suleimandahiru9204 Před 7 měsíci

      Mune da gsky kullum bb abnda muke fama dashi a makaratum mu sai theory Kane mi mento yaxa Maka aiki Amman insha Allahu yanxu kam mun kama hanya

  • @petra9391
    @petra9391 Před 8 měsíci

    "Promo sm"

  • @hamzaabdurrahman4345
    @hamzaabdurrahman4345 Před 8 měsíci

    Muna godiya malamiromba Allah ya ƙara basira

  • @aladodoabdus-salam6016
    @aladodoabdus-salam6016 Před 8 měsíci

    Here to support my boss with likes, I no Sabi Hausa o😢

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 8 měsíci

      Sheikh, habiby we will get you up and running soon. How did you find the subtitle ? Thank you akhi

  • @nafiuishaaq
    @nafiuishaaq Před 8 měsíci

    Masha Allah, muna alfahari da TheNorthHub. Allah yasaka da alkhairi

  • @Ukkashatu
    @Ukkashatu Před 8 měsíci

    No sound?

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 8 měsíci

      Yeah. Did the text successfully fulfill its intended purpose?

    • @Ukkashatu
      @Ukkashatu Před 8 měsíci

      Yeah Masha'Allah. Adding sound could make it more engaging insha'Allah

  • @raees_academy
    @raees_academy Před 8 měsíci

    Allah ya saka da Alkhairi.

  • @alaminrashid21
    @alaminrashid21 Před 8 měsíci

    Malamiromba, Allah ya biyaka, muna godiya sosai. Keep up the good work.

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 8 měsíci

      Mash'Allaah. Insha'Allaahu Thank you

  • @hamzaabdurrahman4345
    @hamzaabdurrahman4345 Před 8 měsíci

    Allah ya saka alkhairi malam Iro muna godiya

  • @bilallawalhassan4310
    @bilallawalhassan4310 Před 8 měsíci

    Keep the good work sir

  • @codeWimran
    @codeWimran Před 8 měsíci

    That's very good Sir 👏

    • @MalamIromba
      @MalamIromba Před 8 měsíci

      Thank you Ibrahim for watching

  • @uthmannaire3943
    @uthmannaire3943 Před 8 měsíci

    muna godiya sosai

  • @creative_deeni
    @creative_deeni Před 8 měsíci

    Mungode Malam Iro

  • @darrellhalaliky3573
    @darrellhalaliky3573 Před 8 měsíci

    'PromoSM'