Zauren Sunnah
Zauren Sunnah
  • 623
  • 4 342 205
INNA LILLAHI WA INNA ILAYHI RAJI'UN Allah Yaji ƙan sarkin gobir
Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah yayi tskaci me ma'ana akan kisan klla da ya bindiga sukayima sarkin gobir isa bawa, yayi kira ga gomnati da yan siyasa akan sakaci da rikon sakainar kashi da suke yima talakawan da suke mulka. #sarkingobir #sokoto #belloturji
zhlédnutí: 49

Video

Rigiji gabji Wannan Mu'ujizan Qur'ani ƙarshe ne
zhlédnutí 119Před 13 hodinami
Rigiji gabji Wannan Mu'ujizan Qur'ani ƙarshe ne
Abun takaici da ya samu sarkin gobir Dr Abdallah Usman Gadon ƙaya
zhlédnutí 395Před 17 hodinami
Dr abdallah yayi tsakaci ne da kuma dAddua ga sarkin gobir wanda yan pashin daji suka sace. yakuma yi addua da yanayi na rashin ruwa da arewacin nigeria ta tsnci kanta a ciki/ #belloturji #sokoto #sheikh
Addua da akeyi akan maƙiyi ko masoyi Prof Isa Ali Pantami
zhlédnutí 236Před 2 hodinami
Addua da akeyi akan maƙiyi ko masoyi Prof Isa Ali Pantami
Addu'an kaffaran shiga social media | Prof Isa Ali Pantami
zhlédnutí 243Před 2 hodinami
Addu'an kaffaran shiga social media | Prof Isa Ali Pantami
Waman Yattaqillaha | Sheikh Adamu Muhammad Dokoro
zhlédnutí 375Před 2 hodinami
Tabbas kamar yanda Sheikh Adamu Muhammad Dokoro yayi bayani duk wanda yaji tsron Allah, Allah Zai yimishi mafita daga cikin dukkan wani kunci daya shiga ciki. #allah #arziki #sheikh
Yanda akayima Albani zaria sata a shagon balarabe a saudiya
zhlédnutí 510Před 4 hodinami
Yanda akayima Albani zaria sata a shagon balarabe a saudiya
Cikakken yanda akeyima Annabi Salati
zhlédnutí 194Před 4 hodinami
Cikakken yanda akeyima Annabi Salati
Mata ku gyara lafazinku akan maza Dr Abdallah Usman Gadon ƙaya
zhlédnutí 252Před 7 hodinami
Dr Abdallah Usman Gadon-ƙaya yayi wannan jan kunnen ne ga mata da basa tantance tsakanin manemin mata mazinaci da da wanda yake neman matan da zai aura. #tambayadaamsa #sheikh #arewa #sunnah
Idon maƙiyan guda biyu suna faɗa karka rabasu
zhlédnutí 298Před 7 hodinami
Idon maƙiyan guda biyu suna faɗa karka rabasu
Abunda zaisa ka amayar da sihirin da akayi maka | Sheikh Auwal Albany Zaria
zhlédnutí 14KPřed 9 hodinami
Abunda zaisa ka amayar da sihirin da akayi maka | Sheikh Auwal Albany Zaria
Ya halatta ki ɗauki kuɗin mijinki ki saya kayan kwalliya
zhlédnutí 677Před 9 hodinami
Ya halatta ki ɗauki kuɗin mijinki ki saya kayan kwalliya
Tarihin kafuwan daulan abdulaziz Sheikh Auwal Albany Zaria
zhlédnutí 444Před 9 hodinami
Tarihin kafuwan daulan abdulaziz Sheikh Auwal Albany Zaria
Bantaɓa ganin huɗuba me zafiba irin wannan
zhlédnutí 417Před 12 hodinami
Bantaɓa ganin huɗuba me zafiba irin wannan
Matar da tayi zina itama tanada nata idda kafin ta ƙolla aure
zhlédnutí 368Před 12 hodinami
Matar da tayi zina itama tanada nata idda kafin ta ƙolla aure
Abun dariya yanda sheikh abdallah yayi da iyalinsa
zhlédnutí 608Před 14 hodinami
Abun dariya yanda sheikh abdallah yayi da iyalinsa
Mijin Mu Yace Duk Wanda Tayarda Ta Sake Haifuwa Ta Kuka Da Kanta
zhlédnutí 745Před 16 hodinami
Mijin Mu Yace Duk Wanda Tayarda Ta Sake Haifuwa Ta Kuka Da Kanta
Ina masu sana'an sayar da kaya ta whatsapp? Dr Abdallah Usman Gadon ƙaya
zhlédnutí 391Před 19 hodinami
Ina masu sana'an sayar da kaya ta whatsapp? Dr Abdallah Usman Gadon ƙaya
Yanda Aljani Ya Ziyarci Filin Karatun Albani Zaria
zhlédnutí 1,7KPřed 19 hodinami
Yanda Aljani Ya Ziyarci Filin Karatun Albani Zaria
Kiran da Prof yayi ga manyan malaman nigeria akan yin Alqunuti
zhlédnutí 425Před 21 hodinou
Kiran da Prof yayi ga manyan malaman nigeria akan yin Alqunuti
Jama'a muyi ƙoƙari mu kaucema faɗawa cikin wannan mugun aiki
zhlédnutí 915Před 21 hodinou
Jama'a muyi ƙoƙari mu kaucema faɗawa cikin wannan mugun aiki
Duk abun Da Zakayi Karka Yarda Wani Yace Maka Bazai Yuwuba
zhlédnutí 1,4KPřed dnem
Duk abun Da Zakayi Karka Yarda Wani Yace Maka Bazai Yuwuba
Abun takaici wani da aka kashe a fiin zanga-zanga yakasa kalman shahada
zhlédnutí 498Před dnem
Abun takaici wani da aka kashe a fiin zanga-zanga yakasa kalman shahada
Wallahi Zaku Amsa Tambaya A Gaban Allah Da Kuka Tura Matasa Zanga Zanga
zhlédnutí 383Před dnem
Wallahi Zaku Amsa Tambaya A Gaban Allah Da Kuka Tura Matasa Zanga Zanga
Idon kana Neman mafita arayuwa saurari wannan saƙon
zhlédnutí 758Před dnem
Idon kana Neman mafita arayuwa saurari wannan saƙon
ALLAH YA SAKA MANA HUƊUBA ME ZAFIN ZALUNCIN APC
zhlédnutí 259Před dnem
ALLAH YA SAKA MANA HUƊUBA ME ZAFIN ZALUNCIN APC
Yanda bandit suke bama mutane ruwa a marfin faro
zhlédnutí 181Před dnem
Yanda bandit suke bama mutane ruwa a marfin faro
Kana gaskata banki sama da yanda kake gaskata Allah
zhlédnutí 399Před dnem
Kana gaskata banki sama da yanda kake gaskata Allah
Wannan bayani zai sanyaya zuciyan Waɗanda Allah be basu haifuwaba
zhlédnutí 454Před dnem
Wannan bayani zai sanyaya zuciyan Waɗanda Allah be basu haifuwaba
Kalan mijin da mace yakamata ta zaɓa a matsayin mijin aure
zhlédnutí 556Před dnem
Kalan mijin da mace yakamata ta zaɓa a matsayin mijin aure

Komentáře